Yanzu-Yanzu: ‘Yan bindiga sun shiga har cikin jami’ar babban birnin tarayya Abuja sun kwashe Dalibai

Yanzu-Yanzu: 'Yan bindiga sun shiga har cikin jami'ar babban birnin tarayya Abuja sun kwashe Dalibai

Da alama dai tabbatar da tsaro a Nageriya tana nema ya zama irin abin da bahaushe yake cewa, wata miyar sai dai a makota, wato sai dai a gani a wasu kasashen.

Domin kuwa alamomi suna nuna cewa wannan maganar tsaron tafi karfin gwamnati, sabida har yanzu matsalar maki ci kuma taki cinye wa.

Dalibai a kasar Nageriya sun zama tamkar namun daji wanda ake farautar su, wato kamar yadda mafarauta suke shiga daji sukai wawusa namun daji haka to haka ‘ya bindiga suke shiga makarantu sukai wawaso kan dalibai.

Inda suke kaiwa wawason tun daga kan daliban Pramary da Secondary har na jami’a ma basu kubuta ba.

To a yanzu ma dai wani wawaso da ‘yan bindiga suka kai ga wasu daliban jami’a na garin Abuja babban birnin tarayyar Nageriya, kamar yadda shafin BBC Hausa suka kawo cikekken rahoton.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Yanzu Malam Ya Bayyana Azabar Da Za’ayiwa Mace Mai Karin Gashin Kanta

Karanta wannan labarin.

Babban abin da yake janyo mutuwar shine soyayyar shan minti da mace zata bawa namiji kanta kafin aure

Karanta wannan labarin.

Karatun Al’Qurani ne yaceci fasinjojin da akatare a Hanyar Barno Wanda sukayi awun gaba da kiristocin Dake motocin da suka tare.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button