A karo na biyu Rahama Sadau ta wallafa sabbin hotunanta wanda masoyanta suka yaba basuyi cece-kuce da munanan maganganu a kai ba

A karo na biyu Rahama Sadau ta wallafa sabbin hotunanta wanda masoyanta suka yaba basuyi cece-kuce da munanan maganganu a kai ba

Kamar yadda kuka sani jarumar masana’antar kannywood wanda take shirin komawa kasar waje da yin harkar fina-finan ra, Rahama Sadau, ta maida hankali wajan wallafa sabbin hotuna a shafin ta na sada zumunta.

Rahama Sadau a kwanakin nan ta wallafa sabbin hotuna kala daban daban a shafin nata na Instagram domim masoyanta su kalla kuma su yaba.

Amma sai ake samin sabani akan maganar da masoyan nata suke akan hotunan nata mai makon su yaba hoton sai kuma suke fadin maganganu daban daban, duba da yadda suke ganin hotunan nata basu dace  a yaba su ba.

Har ma wasu sukan tofa albarkacin bakin tare da cece-kuce akan hotunan domin kayan da take sanyawa ake daukar ta a hotunan kaya ne wanda addini bai yarda da su ba, domin suna fidda surar jikinta tare da bayyana gabobin jikinta.

Sai kuma a yanzu jarumar ta sake wallafa wasu hotunan inda muka ganta sanye da kayan kasar India, wanda dama ta jima tana sanya irin wadannan kayan ba wannan ne farau ba.

Bayan ta wallafa hotunan nata sanye da kayan kasar India a jikinta tana fara’a nan da nan masoyanta suka fara tsokaci akai, amma da alamu a tsokacin da sukayi suna nuna cewa kayan da tasa ya mata kyau sannan kuma suma sun yaba.

Ga hotunan jarumar sanye da kayan a jikinta domin ku kalla.

https://www.instagram.com/p/CV2bdzBK8dJ/?utm_medium=copy_link

Karanta wannan labarin.

Yanzu Aka Gano Matsalolin Dasuke Lalata Rayuwar Aure Yanzu

Karanta wannan labarin.

Mutane Biyar 5 sun mutu a yayin wani mum munan hatsari a jihar Kano.

Karanta wannan labarin.

Irin kalubalen da nake fuskanta a wajan al’umma sanadiyyar shirin fim din Dadin kowa, cewar malam kabiru makaho

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button