An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa ‘Yam Mata Al’aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano
An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa 'Yam Mata Al'aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano

Kamar Yadda Hausawa Suke Cewa Rana Dubu Ta Barawo Ce Rana Daya Ta Mai Kaya, A Jiya Jami’an Yan Sanda Suka Kama Wani Mutumi Wanda Bashi Da Wata Al’ada Sama Da Idan Yaga Mata Ya Cire Wandonsa Ya Nuna Musu Al’aurarsa.
Kamar Yadda Shafin BBC Hausa Ya Wallafa
Hukumomi a Kano sun kama wani mutumwanda ke da dabiar zuwa gaban mata a cIkin
bainar jama’a yana nuna tsaraicinsa.
Hukumomin sun shaida wa BBC cewa sunjima suna kokarin kama Sani Saleh bayan da
mata da dama suka yi ta kawo korafi kansa.
A duk lokacin da ya ga mata kawai sai ya cire
wandonsa, amma sai ya gudu kafin maza su
iso wurin.”
A wani Dogon Bincike Da Akayi Wasu Sun Bayyana Cewa Rashin Mutunchine, Wasu Kuma Sunce Bashi Da Lafiya, Amma Magana Mafi Rinjaye Itace Bashi Da Cikakkiyar Lafiya Ma’ana Mahaukacine.
Sai Dai Bayan Jami’an ‘Yan Sanda Sun Kamashi Ya Fada Musu Cewa Shi Ba Mahaukaci Bane Kawai Sha’awace To Allah Ya Kyauta.
Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Badakala Da Mutumin Nan Yakeyiwa Mata, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Subahanallahi: An kama malamin makarantar allo da laifin yin garkuwa da wani yaro dan kanin baban sa
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi
Ku Karanta Wannan Labarin: