Trending

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Duk Da Dai Jarumar Tayi Rashin Lafiya Mai Tsanani Wanda Wasu Daga Cikin Masoyanta Suka Fara Fitar Da Rai Ga Rayuwarta, Duba Da Halin Data Kasance A Yayin Rashin Lafiyartata.

Jarumar Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama Acikin Fina-finan Hausa Ta Kwanta Rashin Lafiyar Da Sai Da Wasu Masoyanta Suka Cire Rai Da Samun Saukinta Ko Warkewarta Daga Rashin Lafiyar, Kamar Yadda Ake Ta Yada Jita-jita Sosai Akanta.

Bayan Haka Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Ta Janyo Cece Kuce Sosai A Kafafen Sada Zumunta, Sannan A Wani Bangaren Sai Data Janyowa Masana’antar Zagi Duba Da Ake Zargin Basu Kula Da Ita Ba A Yayin Rashin Lafiyartata.

To Hakanne Yasaka Akayi Hira Da Shugaban Hukumar Tace Fina-finai Isma’il Na’abba afakallahu Akan Rashin Kula Da Maryam Yahaya Da Basuyi Ba, Nan Take Isma’il Na’abba Afakallahu Ya Warware Bakin Zare Akan Haka, Tare Da Bayyana Rufin Asirin Da Maryam Yahaya Ta Samu Ta Sanadiyyar Harkar Film Da Dai Sauransu.

Sannan Ya Karyata Jita-jitar Cewa ‘Yan Masana’antar Kannywood Basa Kula Da Ita, Yace Akoda Yaushe Mutane Suna Zuwa Gaisheta Kuma Suna Kai Mata Gudun Mawa Ita Kanta Jarumar Tasan Ana Kula Da Ita.

Haka Zalika A Wata Hira Da Akayi Da Jarumar Ta Bayyana Irin Kulawar Da Abokan Aikinta Suke Yi Mata, Sannan Ta Karyata Zargin Da Ake Na Cewa Anyi Mata Asiri.

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Sai Ya Fara Sakin Gajerun Bidiyo A Shafin Tiktok Na Nuna Alamun Samun Sauki Da Kuma godiya Ga Allah Daya Bata Lafiya Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Bidiyon Maryam, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Karrarawa Domin Samun Sababbin Shirye-shryenmu Akoda Yaushe mungode.

Ku karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok

Ku karanta Wannan Labarin:

Yanzu Malam Ya Bayyana Azabar Da Za’ayiwa Mace Mai Karin Gashin Kanta

Ku karanta Wannan Labarin:

Babban abin da yake janyo mutuwar shine soyayyar shan minti da mace zata bawa namiji kanta kafin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button