Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi
Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi

Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Bilkisu Abdullahi Wanda Ta Dauki Lambobin Yabo Da Dama, Ta Amsa Wasu Tambayoyi A Yayin Hirar Ta Da ‘Yan Jarida.
Jarumar Wanda A Yanzu Take Taka Muhimmiyar Rawa A Duniyar Fina-finan Hausa ‘Yar Asalin Kabilar Fulanin Adamawa Ta Amsa Wasu Tambayoyi A Yayin Hirarta Da ‘Yan Jarida.
Kamar Yadda Kuka Sani Dai ‘Yan Jarida Sun Kasance Sunayiwa Jaruman Kannywood Da Wasu Manyan Mutane Masu Daukaka Tambayoyi Game Da Rayuwarsu, Hakance Ta Faru Akan Jaruma Bilkisu Abdullahi Ta Bayyana Abubuwan Dasuka Faru Ga Rayuwarta, Acikin Amsoshin Data Bayar Akwai Wanda Ta Dauki Hankalin Mutane.
Amsar Tambaya Da Jaruma Bilkisu Ta Bayar Wanda Ta Dauki Hankalin Mutane itace; Bazan Iya Bayarda Kaina Ga Producer Ko Kuma Director Yayi Lalata Dani Ba Kafin Ya Sakani Acikin Film Dinsa.
Wannan Amsar Ta Samo Asaline Biyo Bayan Wata Tambaya Da Akayi Mata Akan Wasu Matan Da Rayuwarsu Take Lalacewa Kafin A Sakasu Acikin Film, Yadda Akayi Mata Tambayar Shin Wannan Tarkon Ya Taba Fadawa Kanki?
Sai Jarumar Ta Kada Baki Tace Ko Producer Yana Lalata Da Mace Kafin Ya Sakani A Film Dinsa, Ni Dai Bazan Yarda Ba, Domin Bazan Taba Bayar Da Kaina Ga Wani Namiji Ba Face Mijina Na Sunnah.
Ga Bidiyon Sai ku Kalla Kuji Cikakken Bayani.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Furuchi Na Jaruma Bilkisu Abdullahi.
Shawara Ga ‘Yam Mata Masu Son Shiga Harkar Film!!!
Yakamata Mata Mu Kula Kada Ki Yarda Ki Zubar Da Mutunchinki Domin Za’a Sakaki Acikin Film, Domin Hakan Zai Haifar Miki Matsala Har Abada Wanda Kuma Bazata Taba Kankarewa Ba, Allah Yakara Kiyayemu Daga Sharrin Mutum Ameen.
Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu Malam Ya Bayyana Azabar Da Za’ayiwa Mace Mai Karin Gashin Kanta