Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Birthday Din Maryam Both Tun Bayan Rasuwar Mahaifiyarta
Yadda Aka Gudanar Da Birthday Din Maryam Both Tun Bayan Rasuwar Mahaifiyarta

Kamar Yadda Kuka Sani Jaruma Maryam Both Jaruma Ce Da Take Taka Muhimmiyar A Masa’antar Kannywood Wadda Ya Kasance Ita Jaruma Mahaifiyarta Ma Tsohuwar Jaruma Ce
Saide A Kwanakin Baya Ne Jarumar Tayi Rashib Mahaifiyarta Inda Daga Nan Kuma Aka Daina Jin Duriya Jarumar Sosai
Saide Kuma A Yau Kamar Yadda Muka Saba ,Mun Samu Wani Bidiyan Jarumar tare Da Yan Uwanta Da Abokanta Ta Yadda Suka Gudanar Da Taron Murna Zagayowar Ranar Haihuwarta
Kalli Bidiyan
Saide Masu Sauraron Mu A Ko Da Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu Karbe Ra’ayoyin Ku A Sahen Mu Na Tsokaci
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa ‘Yam Mata Al’aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano
Wata Sabuwa Yadda Rikici Tsakanin Jaruma Mai Kayan Mata Da Matar Biloniya , Regina Daniel
Sanan Kuma Muna Da Bukatar Inda Wannan Ne Karon Ka Na Farko Da Ka Dannan Allamar Kararrawa Sanarwa Domin Sanar Da Kai Da Zarar Mun Daura Sababbin Shirye Shiryen Mu.