Gwamnatin tarayya ta sabunta tsare-tsarenta na kare tattalin arzkin kasarnan na harka internet game da ɓarayin yanar gizo gizo.
Gwamnatin tarayya ta sabunta tsare-tsarenta na kare tattalin arzkin kasarnan na harka internet game da ɓarayin yanar gizo gizo.

Satar yanar gizo tazama ruwan-dare a ƙasar Nigeria.
Gwamnatin tarayya ta sabunta tsare-tsarenta na kare tattalin arzkin kasarnan na zamani daga masu aikata laifi ta internet, daidai lokacin da take karfafa aminchi tsakanin manyan masu ruwa da tsaki a kasarnan.
Shugaban hukumar sadarwa ta kasa (NCC), Umar Dambatta, ya sanar da haka a jiya a wajen taron tsaron internet na bana da aka gudanar a Abuja.
Kamfanin dillancin labarai na kasa ya bayar da rahoton cewa an shirya taron tare da hadin gwiwar ofishin babban mai bawa shugaban kasa shawara domin manyan masu ruwa da tsaki su tattauna dangane da matsalolin tsaron internet.
Umar Dambatta, wanda ya samu wakilcin kwamishinan hukumar mai kula da masu ruwa da tsaki, Adeleke Adewolu, yace hukumar tana mayar da hankali kan batutuwan da zasu inganta da tsare tattalin arzikin Najeriya na zamani.
A cewarsa, yarda da amana zasu habaka samar da dandalin internet mai inganci, kamar yadda ake samu a manyan kasashen duniya, domin tabbatar da tsaro da amincin adana bayanai.
KU KARANTA WANNAN:
Yanzu Aka Gano Matsalolin Dasuke Lalata Rayuwar Aure Yanzu
Mutane Biyar 5 sun mutu a yayin wani mum munan hatsari a jihar Kano.
Wata Sabuwa Yadda Rikici Tsakanin Jaruma Mai Kayan Mata Da Matar Biloniya , Regina Daniel
Kada kumanta kudanna mana alamar ƙarar rawar sanar wa domin samun jin kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar shirye-shirye masu ƙayatarwa mungode.