Irin kalubalen da nake fuskanta a wajan al’umma sanadiyyar shirin fim din Dadin kowa, cewar malam kabiru makaho

Irin kalubalen da nake fuskanta a wajan al'umma sanadiyyar shirin fim din Dadin kowa, cewar malam kabiru makaho

Kamar yadda kuka sani shirin Dadin kowa shiri ne mai dogon zango wanda tashar Arewa24 take haska musu shi a duk sati.

Shirin na Dadin kowa ya tara jarumai da dama wanda wasu daga cikin su ba’a san su a masana’antar kannywood ba sai a wannan shirin na Dadin kowa.

A yau kuma muka sami wata bidiyo ta jarumin shirin Dadin kowa wanda ake masa lakabi da malam kabiru makaho, yadda sukayi shira da gidan jaridar BBC Hausa akan yadda yake zama makaho a cikin shirin Dadin Kowa.

Jarumin ya bayyana yadda yake iya zama makaho a wannan shirin na Dadin kowa har ma yake iya juyar da idanuwan sa, wanda har jama’a suke mamakin abin da take yi.

Sannan kuma ya bayyana cewa: Dama aka bashi akan yana nuna kan sa a matsayin makaho a cikin wannan shirin na Dadin kowa domin zai fi dacewa da haka, duba da yadda yafi kwarewa a wannan bangaren.

Domin kiji cikekken bayani daga bakin jarumin malam kabiru makaho sai ku kalla bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa ‘Yam Mata Al’aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano

Karanta wannan labarin.

Subahanallahi: An kama malamin makarantar allo da laifin yin garkuwa da wani yaro dan kanin baban sa

Karanta wannan labarin.

Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button