Jarumar Data Janyowa Saratu Daso Zagi Da Tsinuwa Yanzu Ta Sake Sakin Wata Bidiyon
Jarumar Data Janyowa Saratu Daso Zagi Da Tsinuwa Yanzu Ta Sake Sakin Wata Bidiyon

Kamar Yadda Kuka Sani A ‘Yan Kwanakin Nan Ne Wata Bidiyo Ta Karade Kafafen Sada Zumunta Na Wata Sabuwar Jarumar Kannywood Yadda Take Kalubalantar Tsohuwar Jarumar Kannywood Saratu Daso.
Sabuwar Jarumar Mai Suna Hafsat Ta Wallafa Wata Bidiyonta Hade Da Bidiyon Saratu Daso Sanye Da Kananan Kaya A Zaune Tana Tikar Rawa.
Jarumar Tayi Korafi Sosai Akan Abunda Saratu Daso Tayi A Wannan Bidiyon, Yadda Har Take Kira Ga Masu Fada Aji Na Masana’antar Kannywood Dasu Tsawatarwa Saratu Daso Akan Abunda Takeyi A Shafin TikTok Domin Gudun Janyowa Masana’antar Zagi Da Tsinuwa.
To Sai Dai Fitar Wannan Bidiyon Na Jaruma Hafsat Ya Tayar Da Kura Ganin Cewa Kowanne Dan Adam Yana Da Nasa Nishadin, Duk Da dai Bawasu Kaya Ta Saka Wanda Ya Bayyana Tsiraichintaba Kawai Ta Saka Wasu Kayane Tana Rawa.
Kuma Jaruman Kannywood Ai Bai Dace Ayi Musu Korafi Akan Rawa Ba Tunda Sana’arsu Ce, Hakan ne Yasa ka Chizo Germany Yayi Jarumar Korafi Tare Da Zagi Acikin Wata Bidiyo Daya Wallafa A Shafinsa Na Instagram.
Chizo Germany Ya Wallafa Bidiyon Yadda Yake Kalubalentar Jaruma Hafsat Akan Abunda Tayiwa Saratu Daso, Bai dace Ba Tare Da Bayyana Irin Abubuwan Alkhairin Da Saratu Daso Takeyi Wanda Yakamata Ayi Kallo Da Wannan Abun Ayi Mata Uzuri Na Wani Kuskure Domin Dan Adam Ajizine A Cewar Chizo Germany.
Bayan Wannan Kura Ta Lafa Sai Muka Samu Wata Gajeriyar Bidiyo A Shafin Jaruma Hafsat Yadda Take Neman Afuwa Ga Saratu Daso Akan Abunda Tayi Mata, Sannan Acikin Bidiyon Tayiwa Chizo Germany Barazanar Walakanchi Matukar Bai Bata Hakuri Akan Cin Mutunchin Dayayi Mata Ba Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa ‘Yam Mata Al’aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano
Ku Karanta Wannan Labarin:
Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi