Mutane Biyar 5 sun mutu a yayin wani mum munan hatsari a jihar Kano.

Mutane Biyar 5 sun mutu a yayin wani mum munan hatsari a jihar Kano.

Hatsarir rika a garuruwa a ƴankwana kinnan na yawan faruwa musamman hatsari Mota.

Kamar yadda mukasani hatsarin mota shine mafi hatsarin da muka fi samun rahota al’adar sada zumunta.

A wasu lokutan da dama kuma mutane muna da laifinmu na kuskure da dama akan abin hawa haka zalika shiyasa hakan ke faruwa damu sosai.

A yauma ga wani saban rahoto na hatsarin mota wanda har wasu Mutane biyar sun mutu yayin da wasu biyu suka samu raunuka a wani hatsarin mota kirar Golf Volkswagen da Keke Napep a hanyar Kwanar Dumawa zuwa Kunya a karamar hukumar Minjibir.

Hatsarin wanda ya afku a jiya, ya shafi fasinjojin da ke tafiya zuwa kauyukan da ke kusa.
Da yake tabbatar da faruwar lamarin, kwamandan shiyya na hukumar kiyaye haddura ta kasa, Zubairu Mato, ya ce hatsarin ya faru ne sakamakon gudun wuce gona da iri.

Ya ce mutanen biyar da suka hada da maza hudu da mace daya sun rasa rayukansu yayin da biyun da suka samu raunuka duka maza ne
A cewarsa, bayan samun rahoton aukuwar hatsarin, tawagarsa a ofishin Minjibir ta isa wajen da lamarin ya auku inda suka kai wadanda suka jikkata zuwa manyan asibitocin Minjibir da Dambatta kuma likita ya tabbatar da mutuwar mutane biyar.

Ya kara da cewa mutanen biyu da suka jikkata a halin yanzu suna samun kulawa a asibiti.

To jama’a zamuso mukarɓi ta ayoyin ku akan aukuwar wannan lamari na hatsarin da yafaru a jihar Kano.

KU KARANTA WANNAN:

Wata Sabuwa Yadda Rikici Tsakanin Jaruma Mai Kayan Mata Da Matar Biloniya , Regina Daniel

Sumbatar masoya wato kiss yana kara lafiya da nisan kwana ga mutane, a wani bincike da masana suka bayyana

Irin kalubalen da nake fuskanta a wajan al’umma sanadiyyar shirin fim din Dadin kowa, cewar malam kabiru makaho

Subahanallahi: An kama malamin makarantar allo da laifin yin garkuwa da wani yaro dan kanin baban sa

Kada kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun Jin kararrawar sanarwa shirye-shirye masu ƙayatarwa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button