Wata Sabuwa Yadda Rikici Tsakanin Jaruma Mai Kayan Mata Da Matar Biloniya , Regina Daniel

Wata Sabuwa Yadda Rikici Tsakanin Jaruma Mai Kayan Mata Da Matar Biloniya , Regina Daniel

Dillaliyar Kayan Mata , Jaruma Empire, Ta Caccaki Kawarta, Jarumar Nollywood Kuma Matar Biloniya Regina Deniels

Jaruma Ta Zazzagewa Regina Deniels Inda Ta Bayyana Dukkan Abubuwan Da Suka Faru Tsakaninsu Da Kudi

Reginal Deniel Ta Bayyanawa Yan Nijeriya Cewa Ita Ba Ta Amfani Da Kayan Mata Kuma Ba Zata Taba Amfani Da Su Ba

Yan Nijeriya Sun Waye Gari Cikin Musayar Yawun Dake Gudana Tsakanin Reginal Matar Biloniya Ned Nwoko Da Mai Kayan Mata Jaruma Empire

Zaku Tuna Cewa Reginal Ta Tuhumci Jaruma Da Amfani Da Sunanta Wajen Tallan Kayan Mata Duk Da Cewa Lokacin Da Sukayi Yarjejeniya Ya Wuce

Jaruma Kuwa Tayi Martani Mai Zafi Inda Ta Bayyana Cewa Musamman Ta Biya Regina Deniel N10 Million Don Yi Mata Talla

A Cewarta Regina Ta Raina Mata Hankali Saboda Sau Uku Tayi Mata Talla Cikin Watanni Shida Sabanin Yarjejeniya Da Sukayi

Cikin Watannin 6 Regina Tayi Posting Jaruma Sau 3! Ko Kadan Ta Ga Ina Dubai Zata Iya Abinda Taga Dama

Kamar Yadda Jarumar Ta Lissafa Hidiman Da Tayiwa Regina A JawabinDa Jaruma Ta Saki A Shafinta Na Instagram Ya Bayyana Irin Hidindimun Da Tayiwa Regina Deniel Da Mukarrabanta

Ta Lissafa Cewa

Ta Baiwa Mahaifiyarta N1m Ranar Murnar Ranar Haihuwa

Ta Siyawa Regina Headphone Na N120k

Ta Shiya Mata Liyafar Kimanin N172k

Ta Baiwa Hadimin Regina N300k

Ta Baiwa Hadimin Kishiyarta Laila Nwoko N400k

Ta Sayawa Mahaifiyar Regina Leshin N500k

Tace ” Na Sayawa Mahaifiyarki Leshin N500k Mun Yi Liyafa A Gidan Sammy, Nayi Likin N100k , A Wajen Shangiya Kuma Nayi Likin N200k

Saide Kuma A Martanin Jaruma Tayi Barazanar Cewa Zata Bayyana Bidiya Regina Na Talla Kamar Yadda Sukayi Yarjejeniya

Ta Kara Da Cewa Zan Daura Bidiyan Komai Yau Saboda Kada Gobe Ki Ce Jaruma Na Amfani Da Ke Wajen Talla .

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Harin da kungiyar ISWAP takai asibitin Malam fatori don ɗiban kayan cikin asibitin sun kashe ƴansanda biyu da sojan Nigeria ɗaya.

Subahanallahi: An kama malamin makarantar allo da laifin yin garkuwa da wani yaro dan kanin baban sa

An Kama Wani Saurayi Mai Nunawa ‘Yam Mata Al’aurarsa Idan Sun Hadu A Jihar Kano

Daga Karshe Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button