Trending

Ana Amfani Da Sunana Ana Turawa Mutane Hotunan Batsa Da Lalata Cewar Wata Jarumar Kannywood

Ana Amfani Da Sunana Ana Turawa Mutane Hotunan Batsa Da Lalata Cewar Wata Jarumar Kannywood

Kamar Yadda Kuka Akoda Yaushe Ana Samun Mutanen Banza A Kafafen Sada Zumunta Musamman Masu Yaudarar Mutane Da Sunan Jaruman Kannywood Sun Karban Kudinsu Akan Suna Kasuwanchi Ko Kuma Harkar Banza.

Jarumar Film Din Hausa Khadija Yobe Ta Wallafa Wata Biidiyo A Shafinta Na Instagram Yadda Take Karyata Mutanen Dasuke Amfani Da Sunanta A Shafin Facebook Suna Turawa Mutane Hotunan Batsa.

Acikin Bidiyon Jarumar Taci Gaba Da Cewa Nice Khadija Yobe Jaruma A Masana’antar Kannywood Na Samu Korafo Daga Wajen Mutane Akan Cewa Ina Turawa Mutane Abubuwan Da Basu Dace Ba A Shafin Facebook, Toh Gaskiya Bani Bace Domin Banayin Facebook Ma Kawai Instagram Nakeyi A Cewar ta.

Sannan Ta Kara Dacewa Duk Sunan Da Kuka Ganin Da Khadija Yobe Bani Bace Gaskiya ku Da Kuwa Kunga Hotona Akai Bani Bace Wasu ‘Yan Damfara Ne Suke Amfani Da Sunana Suna Wallafa Abubuwan Jan Hankali Ga Mutane Domin Su Janyo Min Zagi.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

View this post on Instagram

A post shared by @realkhadijayobe

To Allah Ya Kyauta kuma Allah Yakara Shiga Tsakanin Nagari Da Mugu, Sannan Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu An Tsokaci Akan Wannan Abu Dayake Faruwa Musamman Akan Jarumam Kannywood Da Ake Amfani Da Sunansu Ana Watsa Abubuwan Da Basu Dace Ba A Shafukan Sada zumunta.

Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Nayi Nadamar Daukan Cikin Shekau Da Haihuwarsa Saboda Yayi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama Cewar Mahaifiyarsa

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jarumar Data Janyowa Saratu Daso Zagi Da Tsinuwa Yanzu Ta Sake Sakin Wata Bidiyon

Ku karanta Wannan Labarin:

Bazan Yarda Sai Anyi Iskanchi Dani Ba Kafin A Sakani A Film Cewar Jaruma Bilkisu Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button