Ango Dan Gwamna Jihar Jigawa Badaru Abubakar Ya Bayyana Ta Kafar Sadarwa Da Suka Hadu Da Amaryarsa Har Ya Aureta
Ango Dan Gwamna Jihar Jigawa Badaru Abubakar Ya Bayyana Ta Kafar Sadarwa Da Suka Hadu Da Amaryarsa Har Ya Aureta

In Baku Manta Ba A makwannin Biyu Da Suka Gabatane Dan Gwamna Jihar Jigawa Ya Angwance Da Zukekiyar Amaryarsa Affiy Sadiq Umar A Ranar 11 Ga Watan Satumba 2021 An Samu Rahotanni Akan Yadda Ya Hadu Da Tsaleliyar Budurwa A Kafar Sada Zumuntar Zamani Ta Snap Chart Kamar Yadda Wani Shafi Suka Bayyana Hotuna Tare Da Bayyana Ta Hanyar Suka Hadu Indar Soyayyar Ta Fara Bayan Abdul Yayi Tsokaci Akan Hotunan Affy Jigawa
Kamar Yadda legit.ng Suka Rawaito Mai Hoton Bikinsu Atilary Ne Ya Wallafa Hakan A Shafinsa Na Instagram A Ranar Talata 21 Ga Watan Satumba Inda Ya Bayyana Cewa Soyayyar Ta Su Ta Fara Ne A Kafar Sada Zumunta Bayan Abdul Yayi Tsokaci Akan Hotonta
Kamar Yadda Yayi Wallafawar Kamar Haka ‘Waye Yace Soyayyar Kafar Sada Zumunta Zamani Karyace ?Soyayyar Ta Fara Ne Tun Bayan Abdul Yaga Hoton Ta A Snap Chart Ya Rude Da “Cutie” Ma’ana Kyakkyawa,Kuma A Ranar Yace Ya Hadu Da Matarsa Kuma Gashi Ya Tabbata
Kalli Bidiyan Anan
Muna Yi Musu Fatan Zamani Lafiya Shin Mai Sauraro Miye Ra’ayoyinku Game Da Wannan Al’amari?
Ku Karanta Wannan Labarin
Sabuwar Duniya Bidiyan Yadda Wani Ango Ya Kankamai Amaryarsa A Dinnar Bikinsu
Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin.