Kalli wasu daga cikin jaruman kannywood 35 tare da ‘yayan su wanda kuka sani da wadanda ba kowane ya san su ba

Kalli wasu daga cikin jaruman kannywood 35 tare da 'yayan su wanda kuka sani da wadanda ba kowane ya san su ba

Kamar yadda kuka sani masana’antar kannywood ta tara jarumai mata da maza wanda daga cikin matan akwai ‘yam mata sannan kuma akwai zaurawa.

A cikin jarumai mata akwai wadanda ba kowane yasan sun taba aure ba har yasan sun haihu, domin suna nuna kamar basu taba aure sai dai idan sun dauki hotuna tare da ‘yayan nasu.

Inda wata jarumar ma zakuga ta dauki hotunan tare da ‘yayan guda biyu ko uku ko kuma sama da haka ma, wanda ba kowane zai yi zaton tana da wadannan ‘yayan duba da yadda ta nuna kanta a matsayin wacce bata taba aure ba.

Sai a yanzu kuma muka sami wani faifai bidiyo daga tashar Youtube mai suna Gaskiya24 Tv, inda suka bayyana wasu jaruman kannywood mata da maza gusa talatin da biyar wanda aka sani da kuma wadanda ba kowane ya san su ba.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Malaman makarantar da aka sace A Jami’ar Abuja rundunar ƴansanda sun sami nasarar cetosu.

Karanta wannan labarin.

Sabuwar Duniya Bidiyan Yadda Wani Ango Ya Kankamai Amaryarsa A Dinnar Bikinsu

Karanta wannan labarin.

Saban matakin tsaro da ƙasar Nigeria ta kawo yasa ƴan kasa baki ɗaya farin ciki.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button