Advertisement

LABARINA SEASON 4 EPISODE 5

LABARINA SEASON 4 EPISODE 5

Kamar yadda kuka sani shirin LABARINA yana zuwa muku a duk mako wanda tashar Saira Movies dake kan manhajar Youtube take haska muku a duk mako, sannan tashar Arewa24 ma tana haska muku shirin na LABARINA.

Idan bazaku manta ba a waccan satin shirin ya kare a inda jarumi Mahmud ya fadi a ofishin jaruma Sumayya, lokacin data bayyana masa cewa bazata kara son sa ba har adada.

Inda mutane suke tunanin wannan faduwar da Mahmud yayi mutuwa zai yi sabida wasu alamu da yake nunawa, kamar wanda ransa zai fita.

Wanda har yanzu jama’a suna tunanin ya za’a kare a shiri na gaba jarumi Mahmud ya mutu ko kuma bai mutu ba .

Waccan shirin an kare shi ne a Zango na hudu 4 fita ta hudu 4, wanda turance ake cewa Season 4 Episode 4.

A wannan makon kuma zasu haska shirin Zango na hudu 4 fita ta biyar 5 wato Season 4 Episode 5.

Kalli shirin LABARINA SEASON 4 EPISODE 5.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button