Masoyan jaruma Momee gombe sunyi mata munanan maganganu akan sabbin hotunan data wallafa

Masoyan jaruma Momee gombe sunyi mata munanan maganganu akan sabbin hotunan data wallafa

Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood Maimuna Abubakar wacce aka fi sani da Momee gombe, ta wallafa wasu zafafan hotunan ta a shafin ta na sada zumunta Instagram.

Bayan wallafa hotunan da jarumar tayi a shafin nata sai ya zame mata abin cece-kuce, yadda wasu daga cikin mabiyan bata suka yaba hotunan tare da fadin abin alkairi, wasu kuma suka fadi maganar data janyo cece-kuce akan hotunan da jarumar ta wallafa.

Jaruma Momee gombe tayi fice wajan wallafa zafafan hotuna a shafinta na sada zumunta Instagram fiye da sauran jaruman kannywood a yanzu.

Sannan a kasan hotunan jarumar zakuga cece-kucen da mabiyan nata sukayi akan hotunan da jarumar ta wallafa, inda wasu suka yaba wasu kuma sukayi Allah wadai.

Ga zafafan hotunan jarumar nan domin ku kalla.

Ga cece-kucen da mabiyan jarumar sukayi akan sabbin hotunan data wallafa a shafin nata.

Karanta wannan labarin.

Matar Adam A Zango Ta Haihu /Martanin Amarya Adam A Zango Ta Budurwa Da Ta Nuna Tana Sonsa

Katanta wannan labarin.

Ana Amfani Da Sunana Ana Turawa Mutane Hotunan Batsa Da Lalata Cewar Wata Jarumar Kannywood

Karanta wannan labarin.

Nayi Nadamar Daukan Cikin Shekau Da Haihuwarsa Saboda Yayi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama Cewar Mahaifiyarsa

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button