Advertisement

Matar Adam A Zango Ta Haihu /Martanin Amarya Adam A Zango Ta Budurwa Da Ta Nuna Tana Sonsa

Matar Adam A Zango Ta Haihu /Martanin Amarya Adam A Zango Ta Budurwa Da Ta Nuna Tana Sonsa

Fitaccen Jarumin Kannywood Adam A Zango Ya Samu Karawu Da Amaryarsa Safiya Umar Chalawa

Allah Ya Azurta Jarumi Adam A Zango Da Karuwa ‘Ya Mace Kamar Yadda Abokiyar Sana’ar Maryam Kk Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram

A Jiya Alhamis 4 Ga Watan Nuwamba Ne Muka Sami Labarin Cewa Amaryar Shahararren Jarumin Nan Na Kannywood Adam A Zango Wato Safiya Umar Chalawa Ta Samu Karuwa

Tundai Mabiyan Shafin Nata Suka Shiga Sahin Sharhi Domin Yiwa Jarumi Da Iyalansa Addu’a Da Fatan Alkairi Bisa Ga Wannan Babban Kyautar Da Suka Samu

A Wani Bangaren Kuma Munji Cewa Amaryar Fitattacen Jarumi Adam A Zango Ta Wallafa Wani Hoto Na Mijinta Nata Inda Ta Rubutu Cikin Harshen Turanci Cewa ‘Mijina Abin Alfaharina Ina Sonka So Mai Tsanani’ Amaryar Tayi Rubutun Cikin Takaitattacen Harufa

Koda Da Ta Wallafa Wannan Hoto Da Wannan Rubutun Sai Aka Samu Wata Mai Karfin Hali A Cikin ‘Yan Matan Dake Bibiyar Shafinta Tayi Tsokaci Da Harshen Turanci Cewa”Nima Ina Son Shi Dan Allah Ki Amince In Zamar Miki Abokiyar Zama”

Safiya Amaryar Adam A Zango Bata Yi Kasa A Gwiwa Ba Ta Mayar Da Masa Cewa ‘Kofa A Bude Take’

Saide Bayan Nan Kuma Safiya Ta Kwafo Wannan Magana Ta Waccan Yarinya Ta Sake Wallafawa A Shafinta Kana Ta Kara Tabbatar Mata Da ‘Kofa A Bude Take’

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Jarumar Data Janyowa Saratu Daso Zagi Da Tsinuwa Yanzu Ta Sake Sakin Wata Bidiyon

Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Birthday Din Maryam Both Tun Bayan Rasuwar Mahaifiyarta

A karo na biyu Rahama Sadau ta wallafa sabbin hotunanta wanda masoyanta suka yaba basuyi cece-kuce da munanan maganganu a kai ba

 

Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button