Trending

Nayi Nadamar Daukan Cikin Shekau Da Haihuwarsa Saboda Yayi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama Cewar Mahaifiyarsa

Nayi Nadamar Daukan Cikin Shekau Da Haihuwarsa Saboda Yayi Sanadin Mutuwar Mutane Da Dama Cewar Mahaifiyarsa

A Wata Doguwar Hura Da ‘Yan Jarida Sukayi Da Mahaifiyar Shekau Wato Shugaban ‘Yan Ta’addan Nigeria, Ta Bayyana Nadamarta Akan Haihuwarsa Domin Yayi Silar Kawo Tashin Hankali Cikin Al’aummah.

Shafin Daily Trust Ya Wallafa Matar Wanda Ake Kira Da Suna Falmata Abubakar Ta Bayyana Nadamarta Ga Haihuwar Danta Wato Abubakar Shekau Wanda Ya Zamto Shugaban Kungiyar Boko Haram Ta Nigeria A Karni Na Biyu.

Abubakar Shekau Ya Mutu A Watan Mayun 2021, Bayan Gwabzawarsa Da Mayan ISWAP Wanda Hakan Ya Janyo Anyi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Dubu Dari A Yayin Wannan Yakin.

Masana Sun Tabbar Dacewa Shekau Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Miliyan Uku Da Kuma Hassarar Kudi Dalar Amurka Biliyan Tara Da Sauran Abubuwan Da Suka Zamto Sun Shafi Tattalin Arzikin Kasa.

Idan Ka Dauke Kauyen Dayake Shekau Baya Tausayawa Duk Mutumin Da Suka Hadu Dashi Walau Matafiyi Ko Makiyayi Yana Kwace Kayan Mutane Sannam Ya Kashesu Komai Yawansu.

Wannan Bidiyon Da Take Sama Itace Murya Ta Farko Daga Bakin Falmata Abubakar, Tun Bayan Mutuwar Danta Abubakar Shekau.

Acikin Bidiyon Dai Falmata Abubakar Ta Bayyana Bata San Danta Shekau Yana Da Iyali Ba Domin Tunda Ya Fara Wannan Harkar Basu Samu Haduwa Ba Kamar Yadda Take Fadawa ‘Yan Jarida.

Falmata Takara Dacewa Tunda Ma Haifeshi Ya Fara Wannan Harkar Da Sunan Karewa Addini Bamu Sake Haduwa Dashi Ba, Sai Kawai Labarai Nakeji Akan Shine Yakeyin Wannan Ta’asa Ta Kisan Mutane, Daga Karshe Bazan Yafe Masa Ba Kuma Allah Ya Saka Min Idan Mun Hadu A Ranar Alkiyama.

Wannan Shine Kadan Daga Cikin Abunda Mahaifiyar Abubakar Shekau Ta Fada Game Da Danta Da Kuma La’antarshi Datayi Tare Da Nadamar Haihuwarsa Bayan Mutuwarsa, To Allah Ya Kara Tsarewa Al’ummah Daga sharrin Abubakar Shekau Da Mabiyansa Ameen..

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto Da Kuma Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Harin da kungiyar ISWAP takai asibitin Malam fatori don ɗiban kayan cikin asibitin sun kashe ƴansanda biyu da sojan Nigeria ɗaya.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Karatun Al’Qurani ne yaceci fasinjojin da akatare a Hanyar Barno Wanda sukayi awun gaba da kiristocin Dake motocin da suka tare.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu-Yanzu: Rikici ya kaure tsakanin jami’an ‘yan sanda da Direbobin Keke-Napep dalilin bindige wani mai Keke-Napep da dan sanda yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button