Sabuwar Duniya Bidiyan Yadda Wani Ango Ya Kankamai Amaryarsa A Dinnar Bikinsu
Sabuwar Duniya Bidiyan Yadda Wani Ango Ya Kankamai Amaryarsa A Dinnar Bikinsu

Wata Sabuwa Inji Yan Caca Yadda Wani Bidiyan Biki Ya Dauki Hankulan A Kafar Sadarwa Ta Yadda Wani Ango Ya Kankamai Amaryarsa A Lokacin Da Aka Fito Dasu Domin Su Rawa
Kalli Bidiyan Anan
Amma Koda Da Mutane Suka Kalli Wannan Bidiyan Sun Tabbatqr Da Tsantsan So Da Kaunar Da Ke Tsakanin Su Ke
Saide Bayan Kun Kalli Wannan Budiyan Masu Sauraran Mu A Koda Yaushe Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Game Da Wannan Al’amarin
Allah Ya Sanya Da Alkairi Amaryarsa Da Ango Ya Kawo Zuri’a Ta Kari.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin