Advertisement
Trending

Yanzu Kotu Ta Bayar Da Umarnin Kama Shagirgirbau Jarumin Barkwanci A Kannywood

Yanzu Kotu Ta Bayar Da Umarnin Kama Shagirgirbau Jarumin Barkwanci A Kannywood

A wata Wallafa Da Muka samu Daga Shafin News World Hausa Daga Facebook Sun Bayyana Yadda Aka Bayar Da Umarnin Kama Jarumin Barkwanchi Shagirgirbau.

Shafin northern_vine Na Instagram Ya Sake Wallafawa: Kotu ta Bada Umarnin Tsare Mai Barkwanci Shagirigirbau Kan zargin batanci Daga Sultan Ismail Kano.

Wata kotu a Kano ta Bada Umarnin tsare mai yin barkwancin nan a kafafan sada zumunta na soshiyal mediya wanda ake wa lakabi da Shagirigirbau.

Kutun ta Bada umarnin a tsare shi a gidan gyara halinka har zuwa ranar 8 ga watan da muke ciki indaza ta yi zama don sauraron kararsa da gwamnatin
jihar Kano tayi.

Yan sanda sun kama Shagirigirbau ne aka kuma kai shi kotu bayan wani bidiyo da yayi wanda gwamnatin tace yayi shi ne akan Gwamnan Kano Abdullahi Umar
Ganduje da wasu mukarabban gwamnatinsa su biyu.

Bidiyon da Shagirigirbau yayi ya karade kafafan sada
zumunta na soshiyar midiya inda yake cewa a dai nakiransa ‘Mista Man’.

https://youtu.be/ZdNRPkhDP1E

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akam Wannan Bayani Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jaruma Hadiza gabon ta ciyar da almajirai tare da biya musu kudin sabon fim din nan mai suna Fanan wanda Mansurah Isah ta shirya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bidiyon Samari Biyu Sun Kaure Da Kokuwa Acikin Jirgin Sama

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Aka Gano Matsalolin Dasuke Lalata Rayuwar Aure Yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button