Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje ‘Yan Sanda Sun Kamashi
Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje 'Yan Sanda Sun Kamashi

Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Labarai Sun Karade Kafafen Sada Zumunta Ma Jarumin Barkwanchi Wanda Akafi Sani Da Shagirgirbau Da Ake Zarginsa Dayin Batanchi Ga Gwamnatin Kano.
Jarumin Barkwanchin Ya Kasance Masoyin Jam’iyyar Kwankwasiyya A Jihar Kano, Wanda Akoda Yaushe Yake Sanye Da Hula Ko Rigar Wannan Jam’iyya Ta Kwankwasiya.
A Jiyane Muka Samu Labarin Kamashi Da Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kano Tayi, Biyo Bayan Wata Tabargaza Da Ake Tunanin Yayiwa Gwamnan Kano Ganduje Da Mukarrabansa Kamar Yadda Shafukan Sada Zumunta Na Facebook Suka Dauki Zafi Wajen Wallafa Labarin.
Kotu ta Bada Umarnin Tsare Mai Barkwanci Shagirigirbau Kan zargin batanci,
“Daga Sultan Ismail Kano”
Wata kotu a Kano ta Bada Umarnin tsare mai yin
barkwancin nan a kafafan sada zumunta na soshiyal
mediya wanda ake wa lakabi da Shagirigirbau.
Kutun ta Bada umarnin a tsare shi a gidan gyara
halinka har zuwa ranar 8 ga watan da muke ciki indaza ta yi zama don sauraron kararsa da gwamnatin
jihar Kano tayi.
Yan sanda sun kama Shagirigirbau ne aka kuma kai
shi kotu bayan wani bidiyo da yayi wanda gwamnatin
tace yayi shi ne akan Gwamnan Kano Abdullahi Umar
Ganduje da wasu mukarabban gwamnatinsa su biyu.
Bidiyon da Shagirigirbau yayi ya karade kafafan sada
zumunta na soshiyar midiya inda yake cewa a dai nakiransa ‘Mista Man’.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakken Bayani Game Da Hakan.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu Kotu Ta Bayar Da Umarnin Kama Shagirgirbau Jarumin Barkwanci A Kannywood
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Yanzu-Yanzu: tsohuwar jaruma Mansarah Isah ta tabbatar da mutuwar auren ta da Sani Musa Danja