Bashin da ake bin jihar Barno da yobe shi yajawomusu akahanasu manfetur a Nigeria.
Bashin da ake bin jihar Barno da yobe shi yajawomusu akahanasu manfetur a Nigeria.

Jahar Barno da Yobe Na bukatar manfetur a cikin gaggawa.
Manfetur na kokarin tashin gowaran zabi a Nigeria mutanan kasar Nigeria na bukatar manfetur ya sako a kasuwar dilalan manfetur ta Nigeria baki ɗaya.
Kasuwar manfetur din na sai da man fetur din yada take so wa ƴankasa wanda hakan ya janyo wasu jahohin suke kasa biyan ku man.
Wasu jahohin da suka kasa biyan kudin man Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta (IPMAN) ta yi barazanar dena kai man fetur zuwa jihohin Borno da Yobe bisa zargin gwamnatin tarayya na gaza biyanta basussukan da ya kai naira biliyan 6.
Wannan dai na zuwa ne bayan shafe watanni 10 cikin rashin wutar lantarki a Maiduguri da kewaye sakamakon rikicin Boko Haram wanda ya yi illa ga harkokin zamantakewa da tattalin arziki a jihar.
A sanarwar da ta fitar kuma aka karanta a karshen taron masu ruwa da tsakin kungiyar a Maiduguri, Shugaban kungiyar na Jihar Borno, Alhaji Mohammed Kuluwu, ya ce kasa da kashi 10 na mambobinsu ne ke gudanar da ayyukansu saboda basukan da suke binsu.
Shugaban dillalan man fetur ya yi nuni da cewa, kamata ya yi gwamnatin tarayya ta yi la’akari da ’yan kasuwan da suka fito daga jihohin biyu sabo da irin rashin tsaro da suke fama da shi.
To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan abu na jihar Barno da Yobe domin jin tabakinku zaku iya biyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci.
KU KARANTA WANNAN:
Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya
Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta
Kada kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.