Hadiza Gabon Ta Bayyana Yadda Ta Koyi Harshen Hausa Ta Take Fitowa A Fina Finan Kannywood
Hadiza Gabon Ta Bayyana Yadda Ta Koyi Harshen Hausa Ta Take Fitowa A Fina Finan Kannywood

Kamar Yadda Kuka Sani De Jaruma Hadiza Gabon Asali Ba Yar Kasar Nijeriya Bace Kuma Ada Bata Jin Harahen Hausa
Saide A Yau Mu Samu Wani Bidiyan Yadda Akayi Tattaunawa Tsakani Jarumar Da Wani Fiataccen Da Jarida Mai Suna Kabara Wadda Yayi Tattaunawa Da Jarumar A Cikin Shirinsa Mai Suna Madubin Kabara, Wadda Yakae Gabatar Da Shi A Kasar Amurka
Akwai Wata Magana Da Aka Dade Ana Ta Cece Kuce Akai Kuma Har Yanzu Wasu Basu Daina cece Kucen Ba Ba, Wato Yanda Hadiza Gabon Ta Bar Kasar Su Gabon Zuwa Kasar Nijeriya Da Yanda Ta Koyi Harshen Hausa Har Ma Take Fitowa A Cikin Fina Finan Hausa Na Kannywood
To A Wannan Shirin Dai Hadiza Gabon Ta Fayyace Komai Da Komai Akan Wannan Al’amarin , Kuma Har Ma Da Wasu Karin Bayanai Akan Rayuwarta
Kalli Bidiyan Yadda Tattaunawar Tasu Ya Kasance
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu Ao Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta
Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje ‘Yan Sanda Sun Kamashi