Jaruma Hadiza gabon ta bayyana wani boyayyan al’amari dake tattare da ita a shirar da tayi da gidan jaridar Amurka

Jaruma Hadiza gabon ta bayyana wani boyayyan al'amari dake tattare da ita a shirar da tayi da gidan jaridar Amurka

Kamar yadda kuka sani jaruma Hadiza Aliyu gabon wanda kowa yafi sanin ta da Hadiza gabon, ficacciyar jaruma ce a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wanda ta dauki lambobin yabo.

Jaruma Hadiza gabon ta kasance ba ‘yar kasar Nageriya ba wanda tun farkon zuwanta kannywood ba sosai take jun yaren Hausa ba, amma a kwana a tashi yanzu ta zama kamar haifaffiyar kasar Nageriya.

To a yau kuma mun sami wani saabn labari akan jaruman tare da wani faifai bidiyon ta wanda ake mata tambayoyi a cikin bidiyon, game da abubuwan da suka shafi rayuwar ta da kuma asalin inda take.

Jaruma Hadiza gabon ta bayyana cewa, Iyayan ta ‘yan asalin kasar Nageriya ne wanda suka taso daga Adamawa.

Ta kara da cewa: Ita bafulatana ce ta zauna ne a gidan wata mata wanda take rike da marayu a jihar Kaduna, da bata jin hausa amma ta dalilin zama a gidan matar sai ta koyi yaren hausa.

Domin a gidan matar akwai yara marayu sama da guda dari 100 wanda take rike da su sannan kuma take basu kulawa, har ma akewa matar lakabi da uwar marayu.

A shirar da jaruma Hadiza tayi shira da wani dan jarida a kasar Amurka wanda ya mata tambayoyi akan mai yasa ‘yam fim suke zuwa kasashe daban daban.

Sai jaruma Hadiza gabon ta bashi amsa da cewa, dama daga wata kasar ta taso zuwa kasar Nageriya sabida haka dama tun tana karamar yarinya take da ra’ayin tafiye-tafiye.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken shirar da akayi da jaruma Hadiza gabon.

Kalli wannan bidiyon dake kasa.

Karanta wannan labarin.

Ƴanbindigar dake ikirarin masu jahadine sunkai wani sumame sansanin sojojin ƙasar Niger.

Karanta wannan labarin.

Yanzu-Yanzu: tsohuwar jaruma Mansarah Isah ta tabbatar da mutuwar auren ta da Sani Musa Danja

Karanta wannan labarin.

Rundunar ƴansandan Nigeria tayi nasarar kashe ɗaya daga cikin masu karɓar kuɗin fansa yayin karɓar kudi.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button