Maganar Aure Adama Dadin Kowa Da Matashin Saurayin Da Baifi Danta Ba
Maganar Aure Adama Dadin Kowa Da Matashin Saurayin Da Baifi Danta Ba

A Yan Kwanakin Nan Ne Kafar Sadarwa Ta Dauka Da Maganar Hotunan Pre-weeding Din Adama Matar Kamaye A Cikin Shirin Dadin Kowa Da Tashar Arewa24 Take Haskawa Duk Ranar Asabat
Anga Hotunan Pre-weeding Din Jarumar Ne Da Matashin Saurayi Da Baifa Ace Danta Bane Kamar Yadda Akayi Ta Wallafa Hotuna A Kafar Sadarwa Ana Magangano Akan Hakan Bai Dace Ba Ace Yaro Dashi Matashi Mai Jini A Jika Wadda Ko Auren Fari Bai Yiba Amma Yaje Zai Auri Sa’ar Maman Sa Maganganu De Kala Kala
Kamar Wani Shafi Suka Wallafa Labarin Sun Bayyana Cewa Adama Zata Angwance Da Matashin Saurayi Kamar Yadda Suka Sami Wallafaw Daga Shafin Abubakar Ahmad A Kafar Sadarwa Facebook Yana Tayata Da Murna Tare Da Wallafa Hotunan Pre-weeding Dinta Da Kyakkyawan Wani Matashi
Ku Kalli Bidiyan Anan
Kamar De Yadda Aka Sabo Yada Cita Cita Sai Daga Baya A Bayana Gaskiya ,Shima Zance Auren Adama Dadin Kowa Da Matashin Saurayin Bawai A Gaske Bane Anyi Shi Ne A Wajen Daukar Findin Matar Yaro Da Zai Fito Nan Bada Jimawa Ba ,Wadda Suka Wallafa Wannan Hotunan Domin Ya Zama Adversiment Na Findin Nasu Domin Mutane Su Zantu A Cikin Shiri Domin Ganin Cakwakiyar Da Za’ayi A Shirin Findin Allah Ya Taimaka Ya Bada Sa’a.
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Ku Karanta Wannan Labarib Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta