Advertisement
Trending

Mijina Yana Kashewa Kudinsa A Wajen Matan Dasuke Turamasa Tsiraichinsu A Facebook Cewar Wata Matar Aure

Mijina Yana Kashewa Kudin A Wajen Matan Dasuke Turamasa Tsiraichinsu A Facebook Cewar Wata Matar Aure

Tirkashi Wata Matar Aure Ta Kama Mijinta Yana Turawa Yam matan Daya Hadu Dasu A Facebook kudi Bayan Sun Tura Masa Tsiraichinsu.

Matar Ta Bayyana Cewa Mijin nata Ya Kasance Yana Wahalar Da Ita Da ‘Ya’Yanta Wajen Kudin Abinchi Da Sauran Hidimar Gida Daya Zama Dole Miji Ya Dauki Nauyin Hakan.

Sannan Kullum Idan Ta Tambayeshi Kudi Sai Yace Bai Samu Ba, Matar Auren Ta Nemi Shawara A Shafin Instagram Na Northern Marriage Yadda Bayaninta Ya Fara Kamar Haka.

asIm MIm pls hide my id i need
an advise from frndsinada mijiamma kuma yina biyar matanbanza a media so wataran ko kudinlalurar gida baya bani amma yana
bama matanshi na banza toh shinewatarana kawai nayi deciding wannan” na buda fake facebook account ina mashi magana a matsayin prostitude har muka saba ina mashi sending private parts dina a matsayin besan ni bace kuma danace ya turo mun kudi sai ya turo nan take bayan ni daya aje gida bai bani sai yaga dama.

Wats ur advise no ! Insult pls i wll bethere at comment section.

Wannan Shine Abunda Matar Auren Ta Bayyana Ga Halin Mijinta Yadda Yake Azabtar Dasu Da Wannan Mummunan Hali Nasa, Toh Yakamata Akula Da Haqqin Aure Sannan Kuma A Guji Zinah Domin Ita Zinah Tana Rushe Arzikin Bawa Allah Ya Kiyayemu Ameen.

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Rohoto, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button