Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna tasa a tattaro mata dillalan kwayoyin jahar bakiɗaya saboda yawan fyaɗe da ke faruwa a yankin shan kwayar ga matasa na ɗaya daga cikin abun da ya kawo haka a jihar baki ɗaya.

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna tasa a tattaro mata dilalan kwayoyin jahar bakiɗaya saboda yawan fyaɗe da ke faruwa a yankin shan kwayar ga matasa na ɗaya daga cikin abun da ya kawo haka a jihar baki ɗaya.

Fyaɗe akasar a ƙasar Nigeria yazama ruwan dare akasar baki ɗaya.

Kamar yadda mukasani fyade abune wanda ke faruwa a wannan ƙasar tamu wanda hakan ya shafi addinai da dama a ƙasar baki ɗaya.

Wanda babban abinda ke kawo mana wannan lamari bako mai bane face kwayoyin da matasan kasarmu Kesha Suna ɗaya daga cikin abubuwan dake temakawa wajan lalata yara mata.

Musamman a wannan lokacin na talauci wanda shima yataka rawar gani sosai wajan yiwa yara mata fyaɗe.

Wannan na ɗaya daga cikin dalilin dayasa Kwamishinan’yan sandan Jihar Kaduna, Mudassir Abdullahi ya umurci daukacin shugabannin ofis-ofis din ’yan sanda da su kamo akalla dillalin kwayoyi daya nan da kwanaki bakwai.

Ya bayar da umurnin ne a lokacin da yake jawabi ga shugabannin kungiyoyi da jami’an ƴan sanda a Babban Ofishin ƴan sanda shiyyar Zariya a yayin ci gaba da rangadin da yake yi don sanin halin da jami’ansa suke ciki.

Kwamishinan ya ce kashi 70 cikin dari na masu aikata fyade da sauran miyagun laifuka musamman a Arewa masu  ta’ammali da miyagun kwayoyi ne, lamarin da ya ce dole a tashi tsaye domin daukar matakan da suka dace.

Ya ce duk wanda aka kama da aikata fyade ba za su saurara ba wajen daukan matakin da ya dace.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na kasar Nigeria musamman yankin muna arewa don jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci.

KU KARANTA WANNAN:

 

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya

Maganar Aure Adama Dadin Kowa Da Matashin Saurayin Da Baifi Danta Ba

Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta

Shahararran malamin addinin musulinci Mufti Menk ya janyo cece-kuce dalilin wallafa hotunan sa da yayi da babbar riga da hula

Zaɓen jihar Anambra yayi mutukar bawa mutane mamaki a yau.

 

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button