Advertisement

Shahararran malamin addinin musulinci Mufti Menk ya janyo cece-kuce dalilin wallafa hotunan sa da yayi da babbar riga da hula

Shahararran malamin addinin musulinci Mufti Menk ya janyo cece-kuce dalilin wallafa hotunan sa da yayi da babbar riga da hula

Wani sabon hoto da shahararran malamin addinin musulinci mai suna, Mufti Isma’il Menk, ya wallafa a shafin sada zumunta na Istagram yasa al’umma sun tofa albarkacin bakin su aka hoton.

Hoton nasa wanda shafin Istagram na Nothern hibiscuss suka wallafa malamin ya bayyana a sanye da babban riga tare da hula zanna bukar.

Wanda a lokacin al’umma suka fara tofa albarkacin bakin su akan wannan shigar da sheshin malamin yayi, duba da yadda ba’asa ganin sa da irin wannan shigar ba.

Ga kadan daga cikin al’ummar da suka tofa albarkacin bakin su kan wannan sanya kaya da sheshin malamin addinin yayi.

sadia_nas ta yi martani da cewa: Na yi crushing kan mutumin nan, har dai na hakura da yanzu shi ne Uban ‘ya’ya na “
Rushewar benen Ikoyi: Yawan mamata ya kai 20, ana kokarin ceto wasu a cikin ginin.

zinariyah_spa ta ce: Masha Allah. Abincin wani gubar wani. Duk namiji mai gashi a fuska haka ba dani ba.”
spytro_kids ta ce.

hajara_haidar tace: Ayi mai magana in kishiyar tawa zata bari nashi go biyayya sama da kasa wlh danaga yayi posting naso nayi comment nayi shiru yanzu ma danayi an sosamin gun da yakemin kai kayi ne.

Sady_health yace: Gaskiya haramun ne ya dinga sa ka irin wannan hoton, Saboda Allah ya haramta zalunci, yanxu wadanda ya sacewa zuciya suna da yawa.

Karanta wannan labarin.

Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje ‘Yan Sanda Sun Kamashi

Karanta wannan labarin.

Zaɓen jihar Anambra yayi mutukar bawa mutane mamaki a yau.

Karanta wannan labarin.

Jaruma Hadiza gabon ta bayyana wani boyayyan al’amari dake tattare da ita a shirar da tayi da gidan jaridar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button