Trending

Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta

Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta

A Wani Dogon Shiri Da Usman Kabara Yake Yi Wani Dan Jarida Sannan Kuma Mamallakin Gidan Telebijin, Yayi Hira Da Jaruma Hadiza Gabon Kuma Ta Bayyana Masa Abubuwan Da Suka Faru Ga Rayuwarta.

Fitacciyyar Jarumar Film Din Hausa Wanda Yanzu Ma Take Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Masana’antar Kannywood Wato Hadiza Gabon, Ta Bayyana Tarihin Rayuwarta Tun Lokacin Datazo Nigeria Har Yadda Akayi Ta Fara Harkar Film.

Da Farko Jarumar Ta Bayyana Asalinta Yadda Tace Sunana Hadiza Aliyu Kuma An Haifeni A Gabon, Bayan Na Shigo Nigeria Nw Ake Yimin Lakabi Da Hadiza Gabon.

Jarumar Ta Bayyana Cewa Yanayin Rayuwa Ne Yasa Tabar Kasar Da Take Tazo Nigeria Neman Kudi, Sannan Ta Bayyana Irin Nasarorin Data Samu A Sana’arta Da Harkar Film.

Duk Da Cewa Wasu Suna Tambaya Suwaye Mahaifan Jarumar? to Acikin Bidiyon Da Zai Zo Muku A Kasan Wannan Rubutu Zaku San Suwaye Mahaifan Jaruma Hadiza Gabon Da Kuma Kadan Daga Cikin ‘Yan Uwanta.

Baya Da Haka Duk Inda Akace Akwai Nasara Toh Dole A Samu Kalubale, Jarumar Ta Bayyana Irin Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta Kafin Ta Shigo Harkar Film Sannan Bayan Ta Shigo Harkar Film Ma Ta Bayyana Irin Kalubalen Data Fuskanta.

Ga Bidiyon Sai Ku Kalla Kuji Cikakkken Bayani Daga Bakinta Acikin Hirar Da Akayi Da Ita.

Idan Kuna Da Tambayoyi Game Da Rayuwar Hadiza Gabon Zaku Iya Ajiye Mana Tambayoyin A Sashenmu Na Tsokaci Domin Mu Tabbatar Da Kuna Bibiye Da Shirin Nan Wanda Akayi Da Hadiza Gabon, Sannan Zamu So Ku Watsa Labarin Nan Domin Yaje Kunnen Mutane Da Dama Musamman Masoya Hadiza Gabon Din.

Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jaruma Hadiza gabon ta bayyana wani boyayyan al’amari dake tattare da ita a shirar da tayi da gidan jaridar Amurka

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje ‘Yan Sanda Sun Kamashi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Kotu Ta Bayar Da Umarnin Kama Shagirgirbau Jarumin Barkwanci A Kannywood

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button