Trending

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok Bayan Rashin Lafiya

Yanzu Wani Sabon Bidiyon Maryam Yahaya Ya Bulla Na Sharholiya A Shafin Tiktok

Kamar Yadda Kuka Sani A Kwanakin Baya An Tattauna Batun Rashin Lafiyar Jarumar Film Din Hausa wadda Akafi Sani Da Maryam Yahaya.

Jarumar Tayi Fama Da Rashin Lafiya Mai Tsanani Wanda Har Takai Ga Ana Zaton Cewa Anyi Mata Asiri, Daga Baya Jarumar Ta Tashi Daga Rashin Lafiyar Bayan Korewa jita-jitar Datayi Ita Da Mahaifanta Akan Batun Rashin Lafiyarta Da Asiri.

Sai Dai Bayan Warwarewar Jarumar Ta Saki Wani Hotonta Wanda Shima Ya Janyo Cece Kuce A Kafafen Sada Zumunta.

A Yanzu Kuma Bayan Jarumar Ta Samu Sauki Sai Ta Dukufa A Manhajar Tiktok Tana Wallafa Bidiyoyin Nishadi Da Sharholiya Ga Masoyanta Ga Wata Bidiyonta Sai Ku Kalla.

Tambaya Ga Mai Karatu?

Shin Kuna Ganin Yaushe Jaruma Maryam Yahaya Zata Dawo Duniyar Fina-finai Ana Damawa Da Ita Kamar Yadda Ake Damawa Da Sauran Jarumai Mata Kamarta?

Shin Kuna Ganin Cewa Jaruma Maryam Yahaya Zata Iya Aiwatar Da Aikinta Na Harkar Film Kamar Yadda Ta Sabayi A Kwanakin Baya?

Zaku Iya Lissafa Kwanaki Ko Watannin Da Jarumar Ta Dauka Lokacin Da Tana Rashin Lafiya?

Wadanne Fina-finai Maryam Yahaya Tayi Wadanda Suka Birgeku?

Zamu So Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan bidiyo, Sannan Munaso Ku Amsa Mana Tambayoyin Da Mukayi Muku Game Da Rayuwar Maryam Yahaya, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Bayan Tashin Maryam Yahaya Daga Rashin Lafiya Wasu Bidiyoyinta Na Sharholiya Sun Karade Kafafen Sada Zumunta

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Wani Bidiyon Maryam Yahaya Na Sharholiya Ya Bulla A Shafin Tiktok

Ku Karanta Wannan Labarin:

Yanzu Hadiza Gabon Ta Bayyana Abubuwa Marasa Dadi Da Kuma Kalubalen Data Fuskanta A Rayuwarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button