Zaɓen jihar Anambra yayi mutukar bawa mutane mamaki a yau.

Zaɓen jihar Anambra yayi mutukar bawa mutane mamaki a yau.

Zaɓan jihar anambara zaɓen da kefafatawa a yau asabat.

Kamar yadda mukasani cewa za a gudanar da zaɓan gwamnan jihar anambara wanda yau asabat itace ranar da za a gudanar da wannan zaɓan da misalin karfe takwas 8:00 na safiyar yaune jama’a sukafara cincirin do Dan tantancesu afilin zaɓan inda zasu kaɗa kuri’ar su.

Ƴanta karkaru goma sha takwasne 18 ke fafata zaɓan gwamnan jihar anambara.

Wanda ɗaya daga cikin ƴan takarkaru na jihar yaɗa da tsohon gwamnan babban bankin Nigeria chukwuma solodo na jami’yar APGA mai mulkin jihar da Valentine Ozigbo na jam’iyyar PDP da Andy Uba na jam’iyyar APC.

Akwai Ifeanyi Ubah na YPP da kuma Godwin Maduka jam’iyyar Accord.

 Wanda a yanzu haka hukumar Inec ta ce mutum miliyan biyu da rabi suka cancanci kaɗa ƙuri’a a zaɓen jihar wanda a yanzu haka suna tantance mutanan da zasu gudanar da zaɓan a yau.

Gwamnan jihar anambara yafi to shida matarsa sun kaɗa kiri arsu a akwatin da suke yin zaɓe kowani lokacin zaɓe.

Gwamnan jihar da wa adinsa yacika yaki ta ga talakawansa da su daure su fito su kada kuri ar su don samun shugaban da ya dace.

Daliban makarantu dake bautar ƙasa su suke gudanar da harkar zaben a jihar ta anambara  kamar yadda mukasani ɗaliban makarantun deke bautar ƙasa sun kasance jajirjattune a kowani fanni yana daya daga cikin dalilin dayasa gwamnatin jihar ta ɗebosu dan su gudanar da aikin.

To jama’a zamuso mukarɓi rayoynku akan aukuwar wannan lamari na jihar anambara.

KU KARANTA WANNAN:

Rundunar ƴansandan Nigeria tayi nasarar kashe ɗaya daga cikin masu karɓar kuɗin fansa yayin karɓar kudi.

Ƴanbindigar dake ikirarin masu jahadine sunkai wani sumame sansanin sojojin ƙasar Niger.

Jaruma Hadiza gabon ta bayyana wani boyayyan al’amari dake tattare da ita a shirar da tayi da gidan jaridar Amurka

Ashe Wannan Ce Bidiyon Da Akace Shagirgibau Ya Zagi Ganduje ‘Yan Sanda Sun Kamashi

Kada kuma muta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button