Advertisement

An bankado wani boyayyan al’amari akan jaruman kannywood mata da suka shiga harkar fim bayan auren su ya mutu

An bankado wani boyayyan al'amari akan jaruman kannywood mata da suka shiga harkar fim bayan auren su ya mutu

Kamar yadda kuka sani akwai jaruman masana’antar kannywood mata wanda kafin su shiga harkar fim sai da auren su ya mutu.

Masana’anyar kannywood ta tara jarumai maza da mata wanda a cikin matan wasu zaurawa ne wasu kuma ‘yam mata, amma abin da zai baku mamaki shine duk matar data fito daga gidan mijinta ta shiga harkar fim to ba lallai ne ta sake wani auren ba.

Akwai jarumai mata da yawa a masana’antar kannywood wanda auren su ya mutu sannan kuma suka shiga harkar fim din, amma har yanzu basu sake yin wani auren kuma basa yunkurin sake neman sa.

Amma jama’a da dama suna tunani akan jaruman game da zaman su haka ba tare da auren, domin idan har sukayi auren samin kudin su zai ja baya ba kamar lokacin da suke waje, domin kuwa babu namijin da zai yarda matar sa tana zuwa wajan harkar fina-finai.

To a yau kuma mun sami wata bidiyo daga tashar, Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube inda yayi sharhi akan jaruman kannywood mata da suka shiga harkar bayan auren su ya mutu.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kuji sharhin da aka yi a kan jaruman kannywood mata da suka shiga harkar fim bayan auren su ya mutu.

Kalli wannan bidiyon.

Karanta wannan labarin.

Wadannan Abubuwan Suna Tasiri Wajen Lalacewar Auren Hausawa A Yanzu Cewar Fauziyya D Suleiman

Karanta wannan labarin.

Yanzu Rigima Ta Barke Tsakanin Wasu Jaruman Kannywood Mata Guda Biyu A Shafin TikTok

Karanta wannan labarin.

Ku saurari amsar da Sheikh Aminu Daurawa ya bada akan cewa ya halarta mutum ya auri karuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button