INEC tace a ƙoƙarin zaɓen da aka gudanar jiya an samu matsal-tsalu jiya a yayin da ake gudanar da zaɓan gwamnan jihar.
INEC tace a ƙoƙarin zaɓen da aka gudanar jiya an samu matsal-tsalu jiya a yayin da ake gudanar da zaɓan gwamnan jihar.

Zaɓan Gwamnan jihar anambra da yadda hukar inec ta ƙasa take ko karin bayyana zaɓe.
To jama’a idan Baku manta ajiya da safe munkawo muku rahotan zaɓan da ake gudanar wa na jihar anambra wanda ra hotan yanuna mana yadda gwamnan jihar kebada shawara ga ilahirin jama’ar dake jihar sufuto sukaɗa kuri arsu.
Haka zalika a yauma ga rahotan kamar yadda muka kawo muku jiya,hukumar zaɓe ta ƙasar Nigeria (INEC) tace a ƙoƙarin zaɓen da aka gudanar jiya an samu matsal-tsalu jiya a yayin da ake gudanar da zaɓan gwamnan jihar.
Hukumar zaɓan ta kuma amince da lalacewar da wasu na urorin tantance masu zaɓe amma duk da haka basuyi maganin a bunba kamar yadda shugaban hukumar a Anambra Nkwachukwu Orji ya shaida wa manema labarai a yayin da yake hira dasu.
Ya ce hukumar za ta yi amfani da dokoki da tsarinta na karɓar sakamakon zaɓe wajan gudanar da karɓar zaɓanta a yau.
Shugaban hukumar ya ce inda aka samu matsala za a iya tattara sakamakon a cibiyoyin tattara sakamako na ƙananan hukumomi na kowace karamar hukuma ta jihar anambra.
To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku a kan wannan lamari zaɓan jahar anambra domin jin tabakinku zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kaitsaye.
KU KARANTA WANNAN:
Wadannan Abubuwan Suna Tasiri Wajen Lalacewar Auren Hausawa A Yanzu Cewar Fauziyya D Suleiman
Kada ku manta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.