Jarumar Nafisa Abdullahi ta bude sabon kamfanin saida kayayyakin mata domin gyaran jiki

Jarumar Nafisa Abdullahi ta bude sabon kamfanin saida kayayyakin mata domin gyaran jiki

Jarumar masana’antar kannywood Nafusa Abdullahi wacce tauraruwarta take haskawa a yanzu, a cikin shirin nan mai dogon zango Labarina, ta bude wani sabon kamfanin gyaran fata mai suna, Nafconsmetics.

Jarumai da dama na masana’antar kannywood sun halarci wannan sabon kamfanin nata domin taya ta musrna, inda a wajan aka hada party domin nuna murna akan bude sabon kamfanin jarumar

Fatima Ali nuhu wanda ta kasance diya ga jarumi Ali nuhu ta halarci wajan domin taya murna da kuma ganin sabbin kayan da aka sanya a wajan, tare da wasu manya-manyan mutane da dama da suka halarci wajan.

Jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa, wannan shine babban burinta sannan kuma tayi farin ciki da samin cikar burin nata.

Ga hotunan kayatattun kayan da jarumar ta sanya a cikin sabon kamfanin nata, da kuma hoton kamfanin nata domin ku kalla.

Karanta wannan labarin.

Bayan Mutuwar Aurena Naga Chanji Dayawa Lokacin Dana Dawo Kannywood Cewar Jaruma Jamila Lasco

Karanta wannan labarin.

Rashin kuɗin a bincine da ba a bawa ƴansandaba shiyajanyo suka tada hargitsi a wajan bada sakamakon zaɓan.

Karanta wannan labarin.

Bidiyan Yadda Yan Matan Suka Gwangwajen Direban Da Ya Daukesu Da Makudan Kudin A Lokacin Auren Yusuf Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button