Kai Tsaye Tattauna Da Aminu Saira Kan Mutuwar Mahmud A Cikin Shirin Findi Labarina Mai Dogon Zango
Kai Tsaye Tattauna Da Aminu Saira Kan Mutuwar Mahmud A Cikin Shirin Findi Labarina Mai Dogon Zango

Kamar Yadda Kuka Sani Aminu Saira Ya Kasance Babban Direkta A Masana’antar Kannywood Da Ake Ji Dashi Ganin Yadda Yake Da Kwazo A Wajen Aikinsa
Saide Aminu Saira Ya Kasance Direkta Wadda Yake Jagoranta Findinan Mai Dogon Zango Wadda Ake Haska Duk Sati A Tashar Ta Saira Movies
Kamar Yadda Mabiyan Findin Suka Shiga Dimuwa Ganin Yadda Gwarzon Jarumin Kuma Jigon Shirin Akace Ya Mutu A Satinan Ne Yasa Gidan Jarida Voa Hausa Suka Tattaunawa Da Direktan Shirin Domin Ya Fayyace Musu Dalilin Daya Aka Sa Mahmud Ya Mutum Ganin Cewa Findin Zai Iya Samun Janyewar Masoya
Kalli Bidiyan Tattaunawar Anan
Bayan Kun Kalli Wannan Bidiyan Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sagen Mu Na Tsaokaci.
Ku Kara Karanta Wannna Labarin
Wadannan Abubuwan Suna Tasiri Wajen Lalacewar Auren Hausawa A Yanzu Cewar Fauziyya D Suleiman
Hadiza Gabon Ta Bayyana Yadda Ta Koyi Harshen Hausa Ta Take Fitowa A Fina Finan Kannywood