Dogon Beni Daya Kashe Mutane A Lagos, Ashe Saɓon Allah Sukayi Shiyasa Hakan Ta Faru
Dogon Beni Daya Kashe Mutane A Lagos, Ashe Saɓon Allah Sukayi Shiyasa Hakan Ta Faru

Idan Baku Manta Ba, Sati Daya Kenan Da Faruwar Wani Mummunan Al’amari A Jihar Lagos, Yadda Wai Dogon Beni Ya Kashe Mutane Dayawa.
A Wata Doguwar Hira Da Akayi Da Wani Saurayi Ya Bayyana Cewa Mai Benin Shine Yayi Saɓon Allah Shiyasa Ginin Nasa Ya Rushe.
Da Farko Saurayinne Yaje Neman Aiki A Wajen Shuganan Ma’aikatar, Nan Take Sai Shugaban Ma’aikatar Ya Tambayeshi Cewa Kai Musulmine? sai Saurayin Yace Eh! Sai Mutumin Ya Fadi Wata Magana Wanda Bai Dace Ba, Kamar Yadda Shi Saurayin Ha Fada A Yayin Hirarsa Da Gidan Television.
Baya Da Haka Shafin Alfurqan Wal Huda Na YouTube Ya Wallafa Bidiyob Mutumin Yadda Yayi Cikakken Bayani Akan Rushewar Ginin Da Kuma Silar Rushewarsa.
Ginin Benin Wanda Akalla Yakai Hawa 25 Ya Rushe Tare Da Mutane Dayawa Acikinsa Wadanda Suke Aiki, Sannan Kuma Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Dayawa Aciki, Wanda Sai Da Aka Dauki Lokuta Dayawa Ana Cirewa Mutane Daga Cikin Ginin Bayan Ya Rushe, Wasu Sun Mutu Wasu Kuma Suna Cikin Mayuwachin Hali Na Tsakanin Rayuwa Da Mutuwa.
Mutanr Da Dama Sunyi Mamakin Rushewar Ginin Duba Da Daukan Tsawon Lokaci Da Akayi Bai Taba Bayar Da Wata Matsala Ba, Ko Kuma Nuna Alamar Rushewa, Domin Kuwa Kullum Kula Ake Da Wajen Saboda Yana Daya Daga Cikin Beni Masu Tsayi A Lagos.
To Sai Dai Kuma Acikin Bidiyon Dazatazo Muku A Karshen Wannan Rubutu Wani Matashin Saurayi Ya Bayyana Silar Rushewar Ginin Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
An kama Wata Matar Aure Da Saurayinta Bayan Ta Sace Kudin Mijinta Ta Gudu N832,000