Lalle Duniya Tazo Karshe Yadda Wani Dan Nijeriya Yake Kera Sassan Jikin Dan Mutum, Domin Masu Nakasa
Lalle Duniya Tazo Karshe Yadda Wani Dan Nijeriya Yake Kera Sassan Jikin Dan Mutum, Domin Masu Nakasa

Kamar Yadda Yazo Mana Daga Magabata Cewa In Duniya Tazo Mawar Karshe Zakayi Ta Ganin Abu Kala Kala
Saide Kamar Yadda Daman A Kasashen Ketarai Aka Sani Cewa Suna Kera Sassan Dan Adam Da Kuma Kera Mutum Mutumi ,Saide Hakan Bamu Taba Ji Ance Wani Dan Nijeriya Ya Iya Hada Sassan Dan Adam Ba
Kamar Yadda Muka Sami Wata Wallafawa Daga Shafin Daily News Hausa Sun Wallafa Yadda Wani Matashi Yake Kera Sassan Dan Adam Kamar Haka’Yadda Wani Matashi Dan Nijeriya Yake Kera Sassan Jikin Mutum , Domin Masu Nakasa’
Wani Matashi Mai Suna John Yana Kera Sassan Jikin Mutum Da Roba ,Inda Ya Ke Kera Yan Yatsu ,Sawu , Tsintsiyar Hanu Da Sauransu
Karin Abin Mamaki Shine ,Duk Sassan Da John Yake Kera Wa Sai Ka Kanshi Tamkar Sassan Jikin Mutum Na Gaske .Kuma Yana Kerawa Ne Daidai Da Launin Fatar Mutane Daban Daban
Yana Kerawa Ne Domin Mutanen Da Suka Rasa Sassan Jikinsu Ta Hanyar Hatsari , Sara Da Makamantansu Kamar Yadda Jaridar Idon Mikiya Ta Rawaito
Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin