Naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin farfesa yazama abin magana a kafar sada zumunta.
Naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin farfesa yazama abin magana a kafar sada zumunta.

Naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin farfesa yazama abin magana a kafar sada zumunta.
Kamar yadda muka sani cewa Dr isah Ali fantami malamin addinine a wanan akasar Nigeria bakiɗaya baya da wannan shine ministan sadarwa akasar baki daya.
Kungiyar malaman makaranta ta ASUU Kwamitin binciken kungiyar malaman jami’o’in (ASUU) ya wanke hukumomin jami’ar fasaha ta tarayya da ke Owerri (FUTO) daga cece-kucen da ake yi na nadin ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr Isa Ibrahim Pantami, a matsayin Farfesa na Tsaron Intanet.
Jami’ar ta ce, ta bi ka’idojin da suka dace kuma ta gabatar da wallafe-wallafen Pantami don tantancewa ga masu tantancewa na waje, sannan kuma ta kafa ka’idar farko don nada shi Farfesa na Tsaron Intanet.
Kwafin rahoton mai dauke da sa hannun shugaban kwamitin Farfesa MS Nwakaudu da wasu mambobi hudu ya bayyana irin matakan da jami’ar ta bi wajen nada Pantami a matsayin Farfesa.
To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin Farfesa na ɓangaren sadarwa.
KU KARANTA WANNAN:
Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Mutanen Da Suke Lalata Rayuwar ‘Yan Arewachin Nigeria
Kalli Bidiyon Budurwar Da Take Aikin Karfi Tana Bawa Saurayinta Kudin Domin Ya Aureta
mummunan harin ƴan fashin daji, da ya yi sanadin kashe kimanin mutum shida.
Nine naku A.Usman Ahmad a shafinmu na Dalatopnews dauke da labarn duniya.
Kada kumanta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.