Subahanallahi: Wata bidiyon Sadiya Haruna mai saida maganin mata ta bayyana wanda ta janyo mata cece-kuce
Subahanallahi: Wata bidiyon Sadiya Haruna mai saida maganin mata ta bayyana wanda ta janyo mata cece-kuce

Kamar yadda kuka wasun ku suka sani akwai wata mata mai suna Sadiya Haruna wanda ta kasance tana sai da maganin mata domin gyaran jiki da kuma karin ni’ima.
Sadiya haruna ta shahara wajan koyawa mata yadda zasu gyara jikin su domin din dadin zaman takewar su da mazajen su, domin duk wani namiji yana bukata mace wacce tasan kanta wajan gyaran jiki da dai sauran abubuwan daya shafi zamantakewar aure.
Sannan kuma Sadiya Haruna tana daya daga cikin mata masu yawan magana a kafafan sada zumunta musammam Instagram, domin a nan ne take tallar duk wasu magungunan ta na gyaran jiki na mata kai har ma mazan.
To a wannan lokacin kuma Sadiya Haruna ta wallafa wata bidiyo a shafinta na sada zumunta Istagram, inda bidiyon ta janyo mata cece-kuce dalilin abin da take a cikin bidiyon.
Amma Sadiya Haruna ta kulle sashinta na tsokaci wanda a turance ake kira da, Comment, domin kada mabiyanta su dameta da yawan kace-nace.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga abin da Sadiya Haruna take a ciki.
https://www.instagram.com/tv/CV98XGXIM7v/?utm_medium=copy_link
Karanta wannan labarin.
Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Mutanen Da Suke Lalata Rayuwar ‘Yan Arewachin Nigeria
Karanta wannan labarin.
Karanta wannan labarin.
An kama Wata Matar Aure Da Saurayinta Bayan Ta Sace Kudin Mijinta Ta Gudu N832,000