Advertisement

Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Mutanen Da Suke Lalata Rayuwar ‘Yan Arewachin Nigeria

Yanzu Gaskiya Ta Bayyana Akan Mutanen Da Suke Lalata Rayuwar 'Yan Arewachin Nigeria

A Wata Wallafa Da Mukaci Karo Da Ita A Shafin Facebook, Wani Mutumi Yayi Cikakken Bayani Akan Mutanen Da Suka Kawo Mana Matsala A Arewachin Nigeria.

Duk fadin Nijeriya babu kabilar da ta kai Hausawa son zaman lafiya.Haba dai? Sosai.

Tare da cewa sun fi kowa yawa, amma yana
da wuya kaga Bahaushe ya rungumi tarzoma.

Duk wani da ya yi suna a ta’addanci a fadin Nijeriya, zaka samu ba Bahaushe ne ba.

Misali:

1) Muhammad Yusuf ba Bahaushe ba ne

2) Shekau ba Bahaushe ba ne

3) Dogo Gide ba Bahaushe ba ne

4) Baleru ba Bahaushe ba ne

5) Nasuru Kachalla shugaban ‘Yan Ta’addan Kaduna, ba Bahaushe ba ne

6) Auwalun Daudawa da ya kashe daruruwan
mutane a Zamfara, shi ma ba Bahaushe bane

7) Bello turji, shi ma ba Bahaushe ba ne

8) Mai tatsine shi ma ba Bahaushe ba ne

9) Dan ta’adda Yellow, shi ma ba Bahaushe.

10) Dan ta’adda Damina, a Sakkwato, shi maba Bahaushe ba ne.

11) Baharin Daji, da ya addabi zama a
shekarun baya Shima Ba Bahaushe Bane

12. Buda a Kaduna Shima Ba Bahaushe Bane

Kai da ma duk wani jagoran tada zaune
tsaye daga arewa har zuwa Kudu, ba zakasamu Bahaushe ciki ba.

Tare da dimbinyawan wannan al’umma.Matsalar itace ce, mu ba mu fitowa mu fadawa duniya gaskiyar me ke faruwa.

Toh Allah Ya Kara Tsarewa Mutanen Areachin Nigeria Baki Daya Sga Sharrin ‘Yan Ta’adda Sannan Zamu So mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bayani, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

masu garkuwar sun bukaci a basu buhunan shinkafa da galan-galan na man gyada don su sami abincin ciyar da mutanen da suka sace a coci.

Ku Karanta Wannan Labarin:

shagalin da ƴa Kungiyar ISWAP tayi bayan naɗa Sani Shuwaram, mai kimanin shekara 45 a matsayin sabon shugabanta na yankin Tafkin Chadi

Ku Karanta Wannan Labarin:

Ƴanbindigar dake ikirarin masu jahadine sunkai wani sumame sansanin sojojin ƙasar Niger.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button