Kalli Halin Da Shugaban ‘Yan Fansho Ya Shiga Kafin A Kaishi Kurkuku Bayan Kamashi Da Satar Kudi Naira Biliyan Biyu
Kalli Halin Da Shugaban 'Yan Fansho Ya Shiga Kafin A Kaishi Kurkuku Bayan Kamashi Da Satar Kudi Naira Biliyan Biyu

A Jiyane Aka Dubun Shugaban Kungiyar ‘Yan Fansho Ta Cika Bayan Kamashi Da Laifin Satar Kudi Naira Biliyan Biyu.
Kamar Yadda Shafin BBC Hausa Ya Wallafa
bbchausa Tsohon Shugaban Hukumar Fansho a Najeriya Abdulrasheed Maina lokacin da za a wuce dashi gidan yarin Kuje bayan kotu ta yanke masa hukuncin daurin shekara takwas kan sama da fadi da fiye da naira biliyan biyu na ‘yan fansho.
Ga Bidiyon Sai Ku Kalla.
Toh Masha Allah, Sannan Kuma Muna Addu’ar Allah Ya Kara Tona Asirin Masu Cin Amanar Kasar Nigeria, Da Take Duniya Da Hakkin Al’ummah.
Zamu So Ku Watsa Labarin nan Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa, Domin Su Ga irin Hukunchin Da Aka Yanke Masa, Sannan Kada Ku Manta Ku Ajiye Mana Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci, Baya da Haka Kada Ku Manta Ku Danna Mana Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Ku Karanta Wannan Labarin:
Dogon Beni Daya Kashe Mutane A Lagos, Ashe Saɓon Allah Sukayi Shiyasa Hakan Ta Faru