Sojojin Najeriya sun dakile wani harin kwanton bauna da kungiyar ISWAP ta yi yunkurin kai musu tare da kama wata kwantainar kayan su.

Sojojin Najeriya sun dakile wani harin kwanton bauna da kungiyar ISWAP ta yi yunkurin kai musu tare da kama wata kwantainar kayan su.

Sojojin Nigeria sun samu nasarar karɓar kayan makamai a wajan ƴan ƙungiyar ISWAP.

Kamar yadda muka kawo muku rahotan dake cewa ƴan ƙungiyar ISWAP sun naɗa saban shu gaban ƙungiyar ta ISWAP.

Kamar yadda muka kawo rahoton kungiyar ta nada saban shugabanta wanda har suka yi shagalin akan naɗin.

A safiyar Yau kuma kwatsam sai muka sami saban rahoto dake cewa ƴa Kungiyar ta ISWAP sunyi yunƙurin kai harin kwanta ɓauna a sansanin sojojin Nigeria.

Sojojin Najeriya sun dakile wani harin kwanton bauna da kungiyar ISWAP ta yi yunkurin kai musu.

Hakama sojojin sun yi nasarar kwace wata kwantena dauke da kayan kungiyar.

Wasu rahotannin sun ce jami’an tsaron sun kuma kashe wasu mahara da suka yi yunkurin sace wasu matafiya a kan hanyar Damaturu da Maiduguri.

Manyan jaridu na Nigeria sun rawaito cewa dama jami’an tsaron sun samu bayanan sirri da ke cewa ISWAP na kitsa hari a yankin na arewa maso gabas.

Akwai rahotannin da ke cewa an yi barin wuta tsakanin jami’an tsaro da mambobin ISWAP a kusa da sansanin soji da ke Ngamdu, da ya yi sanadin kashe maharan biyar.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan lamari na sojojin Nigeria.

KU KARANTA WANNAN:

Jaruma Rahama MK matar bawa maikada a shirin kwana casa’in tayi auren sirri da ba kowane ya sani ba

Jama’a sunyi Allah wadai da shi bisa laifin Maina wanda ya saci Naira biliyan biyu na kudaden fansho.

Rahama Sadau Ta Samu Lambar Girma Daga Kamfanin Fina-finan Kudu

Naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin farfesa yazama abin magana a kafar sada zumunta.

Kada ku manta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button