Tsohuwar jarumar kannywood Mansurah Isah ta caccaki shuwagabanni tare da zazzafan martani akan tsadar rayuwa

Tsohuwar jarumar kannywood Mansurah Isah ta caccaki shuwagabanni tare da zazzafan martani akan tsadar rayuwa

Tsohuwar jarumar masana’antar kannywood Mansurah Isah wacce ta fidda sabon fim din ta kwanan nan mai suna Fanan, ta koka kan yadda tsadar rayuwar tayiwa al’ummar kasar Nageriya katutu.

Jarumar ta koka ne akan yadda karancin man fetur ya fara addabar al’ummar jihar Kano, inda jarumar tace tabbas tsadar man fetur zata kara sanya talakawan Nageriya cikin wani hali, bayan haka tun satin ba yagata abun yayi tsamari a jihar Sokoto.

Sannan ta kara da cewa: Yau idan ka sayi abu dubu kaza gobe sai kaji ance ya kara kudi, inda jarumar tayi misali da Gas tace idan yau ka sameshi budu bakwai zuwa gobe sai kaji ya koma budu takwas.

Ta kara da cewa: Akwai lokacin da taje siyan shinkafa ‘yar Hausa amma aka fada mata cewa $Dala ta tashi, abin da yabata mamaki shine tayi kyautar naira dari biyar 500 sayen rake.

Amma sai aka bata yanka uku 3 maimakon a bata yanka biyar 5 sai tayi magana sai mai saida raken yace mata $Dala ta tashi.

Kalli wannan bidiyon domin kaji cikekken bayani daga bakin Mansurah Isah.

View this post on Instagram

A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah)

Karanta wannan labarin.

Tirkashi Ashe Soyayyar Yanzu Tana Ɗaya Daga Cikin Lalacewar Auren Hausawa A Yanzu

Karanta wannan labarin.

Sojojin Najeriya sun dakile wani harin kwanton bauna da kungiyar ISWAP ta yi yunkurin kai musu tare da kama wata kwantainar kayan su.

Karanta wannan labarin.

Jaruma Rahama MK matar bawa maikada a shirin kwana casa’in tayi auren sirri da ba kowane ya sani ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button