Wata Sabuwa Zan Fice Daga Addinin Musulunchi Domin Banga Amfaninsa Ba Cewar Abba
Wata Sabuwa Zan Fice Daga Addinin Musulunchi Domin Banga Amfaninsa Ba Cewar Abba

Wani Al’amari Mai Kama Da Wasan Kwakwaiyo Shine Ta Yadda Muka Sami Wata Wallafawa Dake Nuni Da Cewa Wani Matashi Yayi Kirarin Fita Daga Addini Musulunci Saboda Baika Amfanin Sa Ba
Kamar Yadda Muka Sami Wallafawar Daga Shafin Daily News Hausa A Facebook Sun Wallafawa Cewa’Wata Sabuwa Zan Fita Daga Adddinin Musulunci Saboda Ban Ga Amfaninsa Saba-Abba’
Wani Matashi Ya Bayyana Cewa “Tun Ina Yaro Nake Cikin Addinin Musulunci Amma Har Yanzu Ban San Amfaninsa, Saboda Haka Zan Fita Daga Cikin Sa Inji Matashi Abba Jigawa
Matashi Abba Dan Asalin Jihar Jigawa Ya Bayyana Cewa Nan Da Sati Daya Zai Bar Addini Matukar Al’ummar Musulmai Basu Kawo Masa Dauki Ba Duk Kuwa Da Cewa Bai Bayyana Irin Dauki Da Yake Bukatar A Kawo Masa Ko Kuma Al’ummar Musulmin Su Kawo Masa Ba.
Amma Dai Wasu Na Tunanin Cewa Wata Kila Matashin Mai Suna Abba Ya Rasa Na Kwashewa Ba Mamaki Kudi Yake Bukata A Bashi Yasa Yayi Wannan Barazana
Saide Masu Karatu Bayan Kun Karanta Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci Mun Gode.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Naɗin Dr isah Ali fantami a matsayin farfesa yazama abin magana a kafar sada zumunta.