Yar Jaruman Kannywood Khadijatul Iman Sani Danja Ta Bayyyana Babban Burinta A Nan Gaba

Yar Jaruman Kannywood Khadijatul Iman Sani Danja Ta Bayyyana Babban Burinta A Nan Gaba

Kamar Yadda Kuka Sani De Dukkan Dan Adam Akwai Babban Burinsa Da Yake Son Cika ,Saide Kuma A Yau Yar Gidan Jaruman Kannywood Da Sukayi Fice A Masana’antar Kannywood Wato Sani Musa Danja Da Mansura Isah Ta Bayyana Babban Burinta A Nan Gaba Kamar Yadda Wani Shafi Yayi Wallafawar Kamar Haka

Burina Idan Na Kammala Karatu In Zama Matukiyar Jirgin Sama Cewar Khadijatul Iman Sani Danja

Masu Magana Sunce Kyan Da Ya Gaji Ubansa , To Lallai Za’a Iya Cewa Hakan Ta Kasance A Karon Farkon Rayuwar Khadijatul Iman Sani Danja Wadda Take ‘Ya Ce Ga Fitattacen Jarumi Sani Danja Da Kuma Mansura Isah

Domin Kuwa Tun Tana Shekaru Biyu A Duniya Ta Fara Yin Fim Wanda Mahaifinta Ya Shirya Mata Fim Mai Sunanta Khadijatul Iman , Kuma Tun Daga Lokacin Ake Saka Ta A Fim Lokaci Zuwa Lokaci, Kuma Fina Finan Da Tayi Na Baya Bayan Nan Sune Akhila, Sai Kuma Sabon Fin Din Da Ya Fito A Wannan Lokacin Wato Fanan, Wanda Ta Taka Muhimmiyar Rawa A Cikin Fin Din

Majiyar Bluienk News Hausa Ta Jaridar Dimukradiyya Ta Nemi Jin Ta Bakin Ta Game Da Yadda Ta Dauki Harka Fim, Inda Take Cewa

To Ai Ni Harka Fim A Jini Na Take Tunda Uwata Da Uba Na Duk ‘Ya Fin Ne Don Haka Ina Alfarhi Da Fim Kuma Na Taso A Cikin Sa Tun Ina Karama Nake Yin Fim, Kuma Alhamdulillahi Da Yake Iyayena Suna Kula Dani Wajen Karatu Hakan Bai Sa Na Yi Wasa Da Karatu Ba, Don Haka Nafi Mayar Da Hankali Na Wajen Karatu Don Haka Ma Ba A Gani Na Sosai A Cikin Fim Din , A Yanzu Ne Dai Mahaifiya Ta Ta Shirya Fim Din Akhila Da Fanan ,To Sai Ya Zama Ina Ciki Amma Dai Fim Din Da Nake Yi Ba Ya Taba Karatun Da Nake Yi , Suma Bama Sa Son Duk Wata Harka Da Zata Taba Mini Karatu

Koda Muka Tambayeta Wanne Buri Take Dashi Idan Ta Kammala Karatu?

Sai Tace Ina Son Idan Na Kammala Karatu Nayi Aikin Tukin Jirgin Sama Son Shi Nake Sha’awa , Don Haka Babban Burina Kenan , Ina Fatan Allah Ya Bani Nasara Akan Karatuna Da Nakeyi A Yanzu

Masu Karatu Zamu Bayan Kun Karatan Wannan Labarin Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Ku Kara Karanta Wannan Labarin

Yanzu Jaruma Mansurah Isah Tayi Abunda Ya Burge Al’ummar Hausawa

Tsohuwar jarumar kannywood Mansurah Isah ta caccaki shuwagabanni tare da zazzafan martani akan tsadar rayuwa

Tirkashi Ashe Soyayyar Yanzu Tana Ɗaya Daga Cikin Lalacewar Auren Hausawa A Yanzu

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button