Zamu hada kai da kungiyar Izala matukar zata daina abubuwa guda uku, cewar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Zamu hada kai da kungiyar Izala matukar zata daina abubuwa guda uku, cewar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Babban shehin malamin addinin musulinci Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana wani ra’ayin sa ga ‘yan Izala idan har suka daina wasu abubuwan guda uku.

Mun sami wannan labarin ne daga shafin Hausaloaded kamar yadda suka wallafa akan abin da shehin malamin ya fada na hadin kan su da ‘yan Izala.

Ga labarin kamar haka.

Idan Dan Izala Ya Daina Abubuwa Uku To Shi Kenan Zamu Hada Kai Dasu, Daman Sune Suka Tafi Suka Barmu Suka Ce Mu Ba Musulmai Bane, Suke Kafirta Musulmi Amma Mu(Dariqa) Bamu Da Abokin Gaba Kullum Kofarmu a Bude Take Don Hadin Kai Idan Har Suka Dawo Suka Daina Yin Wadannan Miyagun Laifukan.

(1). Kafirta Musulmi.

(2). Kafirta Dariku.Sannan Suka Daina.

(3)Dariku.Sannan Suka Daina (3).Kafirta Waliyyai.

Shi Kenan Hadin Kai Ya Zo Amma Muddin Basu Daina Ba, Muna Nan Kamar Kullum Bamu Canja Ba.

Zamuso ku ajiye ra’ayoyin ku a sashen mu na tsokaci akan wannan labarin.

Karanta wannan labarin.

Yanzu Jaruma Mansurah Isah Tayi Abunda Ya Burge Al’ummar Hausawa

Karanta wannan labarin.

Sai shugaba Buhari yayi bayani a gaban Allah kan rashin tsaron dake damun mutanen Arewa, cewar Attahiru Bafarawa

Karanta wannan labarin.

Kalli Halin Da Shugaban ‘Yan Fansho Ya Shiga Kafin A Kaishi Kurkuku Bayan Kamashi Da Satar Kudi Naira Biliyan Biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button