Trending

Da ‘Yam Matan Yanzu Sun San Wadanann Abubuwan Da Rayuwar Aure Baza Tana Lalacewa Ba

Da 'Yam Matan Yanzu Sun San Wadanann Abubuwan Idan Sunyi Aure, Da Zasuna Walakanta Samari Ba

A Wata Nasiha Da Muka Samu Daga Shafin Facebook Na Laduban Aure, Sun Bayyana irin Ladan Da Mata Suke Samu A Gidan Aurensu Wanda Yasha Bam-bam Da Zamanta A Gaban Iyaye.

Masu Shafin Sunyi Wani Dogon Rubutu Yadda Suka Bayyana irin Garabasar Da Take Cikin Zaman Takewar Aure Ga Abubuwan Da Suka Wallafa.

LADAN DA MACE TAKE SAMU A GIDAN MIJINTA BAYAN TAYI AURE1.

ldan kikayi aure daga lokacin da kikayi
sallah Allah zai baki lada dubu 1000.

2.idan kika kalli fuskar mijinki kikayi farin ciki Allah zai baki ladan zikiri goma 10.

3.idan kika shafi fuskar mijinki Allah Zai baki lada biyar 5.

4.idan mijinki ya rungume ki Allah zai
baki lada goma.

5.idan mijinki yayi miki kiss sumbata
Allah zai baki lada ashirin.

6.idan mijinki ya kwanta dake sau daya
tak Allah zai baki lada yafi duniya da abin da yake cikinta.

7.idan kikayi wankan janaba Allah zai
gafarta miki zunubanki da wanda kikayi
da wanda zakiyi a gaba.

8.idan kika sami ciki kullum za’a rubutamiki ladan azumi da daddare shi kumamijinki ladan sallah tahajud da jihadi fisabilillah.

9.idan kika fara nakuda duk numfashidaya Allah zai baki ladan kamar kin yanta
bawa guda daya.

10.kina haihuwa ALLAH zai gafarta miki
kamar yau kika zo duniya.

11.idan kika fara bawa danki nono duktsotsa daya da yayi Allah zai baki ladan kamar kin ‘yanta bawa har ki yaye shi.

12.idan kika yaye danku Allah zaice da
mala’iki ku shaida na gafartawa wannan
mata da mijinta.

13. kwana daya da kikayi a gidan mijinki
Allah zai baki ladan kamar kin ‘yanta bayi dubu.

14.idan kika fara share dakinki Allah zaibaki lada goma, daraja goma, a gafarta miki har sau goma.

15.idan kina yin sharar dakinki kina
ambaton Allah, to Allah zai baki ladan
yawan tsintsiyar hannunki.

16.idan kika yiwa mijinki abinci me dadi
to duk girki daya Allah zai baki ladan haji da umara kyauta.

17.idan kika bawa mijinki ruwa cikin
ladabi Allah zai baki ladan azumin shekara daya.

Ya Allah duk wanda yayi sharing wannan
tunatarwa zuwa groups 5, kabashi mace
tagari ko mace kabata Miji nagari.

Wannan Shine Abunda Suka Wallafa, Sannan Zamu So Ku Watsa Wannan Rubutu Domin Yaje Kunnen Mutane Dayawa Saboda Mata Su Kara Rike Igiyar Aure, Allah Yasa Mudace.

Wadanne Shawarwari Zaku Bayar Ga ‘Yam Matan Da Basuyi Aure Ba, Zamu So Mu Karbi Wannan Shawarwarin A Sashenmu Na Tsokaci, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku Karanta Wannan Labarin:

Jarumar shirin Dadin kowa Stephanie tayi cikekken bayani akan wakar yabon Manzon Allah (S.A.W) da tayi jama’a suke cece-kuce

Ku Karanta Wannan Labarin:

Gaskiyar maganar naɗin masu unguwanni da ƴanbindiga sukeyi yanzu gaskiya ta bayyana.

Ku Karanta Wannan Labarin:

A cikin jihar Kaduna karamar hukumar Zariya masu garkuwa da mutane sun kama mutane 13 acikin garin zariya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button