Advertisement

Inna lillahi wainna ilaihir rajiun ansami mummunan hatsarin mota

Inna lillahi wainna ilaihir rajiun ansami mummunan hatsarin mota a cikin garin Abuja Wanda direban ya mutu har lahira.

Wani mutum ya rasu a sakamakon hadarin mota da ya yi da tsakar dare, inda motarsa ta shige karkashin wata babbar mota a babban birnin Abuja.

Hatsarin ya faru ne a daren Talata inda motar mutumin kirar SUV ta shige karkashin babbar motar da ke tafiya a kan babban titin Kubwa da ke Abuja.

Wani dan sanda da ya shaida abin da ya faru ya ce mana yatake mutumin wanda shi kadai ne a cikin motar ya ce ga garinku nan ya mutu har lahira.

Yana gudu ne sosai, a lokacin ni ina daga can wurin ina wa wasu mata  kwatancen inda suke nema, sai muka ji kara, muna waigawa sai muka ga motar tasa ta shige karkashin babbar motar da ke tafiya.

An dauke gawar mamacin an sa ta a cikin wata motar daukar marasa lafiya, inji shaydar gani da ido wanda ya tabbatar mana da aukuwar lamarin.

To jama’a wannan abu de sai dai muce Allah yakiyaye gaba wanda ya mutu Allah yaji ƙansa muna in tamu yazo Allah yasa mu cika da imani ameen.

Zamu so mukarɓi ra ayoyin Ku akan wannan hatsarin don jin tabakinku  zamuso kubiyomu ta sahinmu na tsokaci kai tsaye.

KU KARANTA WANNAN:

ƴanta’adda sama da 14,000 suka saduda tare da ajiye makamai a kasar Nigeriya baki ɗaya.

A cikin jihar Kaduna karamar hukumar Zariya masu garkuwa da mutane sun kama mutane 13 acikin garin zariya

Ficaccan mawakin Nageriya Ayodeji Ibrashim wato Wizkid ya wallafa hotunan iyayansa domin al’umma su yaba

Yanzu Aka Bayyana Munanan Abubuwan Dasuka Faru A Kannywood Da Kuma Masu Daɗi Guda Takwas (8) A Satin nan

 

Kada ku manta ku danna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button