Me Yasa Mutane Basa Tausayin Baba Dan Audu Ne? Hira Da Rabi’u Rikadawa Kan Cin Zarafin Da Ake Masa
Me Yasa Mutane Basa Tausayin Baba Dan Audu Ne? Hira Da Rabi'u Rikadawa Kan Cin Zarafin Da Ake Masa

Shirin Labarina Mai Dogon Zango Dake Zuwa Muku Duk Satin Duniya A Tashar Saira Movies Wadda Ya Kunshi Jaruma Da Dama Daga Masana’antar Kannywood
In Bazaku Manta Ta A Satinan Da Ya Gabata Ne Aka Nuna Mutuwar Jarumi Mahmud Kan Maganar Da Sumayya Tayi Masa Na Cewa Bazata Aureshi Shi , Inda Nan Take Ya Yanke Ciki Ya Fadi Zuciyar Ta Buga Har Ya Rasa Rayuwarsa
Ita Kuma Suma A Bangarenta An Nemaita Sama Kasa A Rasata Inda Kawai Akayi Arba Da Jakarta Da Kuma Wayarta A Wani Waje, Inda Aka Bar Mutane Da Tunanin Kidnaping Dinta Akayi
Haka Dai Akayi Tayi , Shikwai Babba Dan Audu Kasuwar Ce Ta Bude Inda Yake Rokon Mutane Kudi, A Wani Bangaren Ma Har Kwanjen Kudin Likafi Yayi Duk Da Matsayin Mahmud Na Da A Gareshi
Wanda Haka Yasa Yan Kallo Jin Bakin Ciki Matuka Kamar Yadda A Satinan Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Baba Dan Audu Mutumne Marar Imani Marar Kunya Marar Tausayi Da Tsoron Mutuwa
Saide Ganin Haka Ne Yasa Jarumin Da Ya Fito A Roll Din Baba Dan Audu Yayi Tattaunawa Da Gidan Talabijin Na Bbc Hausa Inda Ya Bayyana Cewa Mutune Basa Tausayin Baba Dan Audu Gani Tsananin Taulacin Da Yake Damun Sa
Kalli Bidiyan Anan
Masu Sauraranmu A Koda Yaushe Bayan Kun Kalli Wannan Bidiya Zamu So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.
Ku Kara Karanta Wannan Labarin
Da ‘Yam Matan Yanzu Sun San Wadanann Abubuwan Da Rayuwar Aure Baza Tana Lalacewa Ba
Tirkashi Ashe Har Da Aljannu Acikin Masoyan Ali Nuhu Yanzu Bidiyon Ya Bulla