Trending

Ƙazantar Masu Maulidi Tafi Ta Masu Luwaɗi Cewar Wani Malamin Ghana Kalli Videon

Ƙazantar Masu Maulidi Tafi Ta Masu Luwaɗi Cewar Wani Malamin Ghana Kalli Videon

a satinnan malamai na izala da na darika na ta cecekuce kan wani Malamin taufiq A Ghana yayi na cewa gara kazantar masu Luwadi dakazantar masu mauludi inda wasu ke masa raddi Wasu Na kuma na karfafa batun sa.

wannan yana zuwa ne daidai lokacin da wasu malaman izalar ke sassauta tsatsatsauran ra’ayin kin mauludin da sukeyi Acikin Shirinsu na Dr Ahmad
Buk Da Nuru Khaiid da Sauran su ke kira da a sassauta nuna kiyayya ga masu mauludin kar hakan yakai mutum gakin Annabi s.a.w.

Shiko a kokarinsa na nuna haramci da illar Mauludin, sheikh Anas Taufiq yayi wannan furuci da ya tada kura ake kuma ta cece kuce akai tsawon sati kusan biyu.

Sai dai ko da yaji ana ta wannan cece kuce malamin ya fito Yayi Cikakken Bayani Domin fahimtar da wayanda basu fahimta ba abin da yake nufi da
wancan furuci nasa kamar yadda zaku ji daga bakinsa Ga Bidiyon Sai Ku Kalla

Zamu So Mu Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Da Kuma Furuchin Wannan Malamin Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.

Ku karanta Wannan Labarin:

Ƴan Uwana Ne Suke Zinah Dani Ta Dubura Har Na Haukace Cewar Wata Budurwa

Ku karanta Wannan Labarin:

Bani Da Budurwa Amma Nan Da Wata Biyu Zanyi Aure Cewar Presdo Jarumin Film Din Labarina

Ku karanta Wannan Labarin:

Me Yasa Mutane Basa Tausayin Baba Dan Audu Ne? Hira Da Rabi’u Rikadawa Kan Cin Zarafin Da Ake Masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button